Friday, January 2
Shadow

Atiku ya Hakura ya barwa Peter Obi yayi takarar shugaban kasa, Inji Daya daga cikin yaran Peter Obin

Daya daga cikin yaran Peter Obi me suna Blessing Chimezie Ezeokoli ya bayyana cewa, Atiku ya haura da takara ya barwa Peter Obi yayi takarar a zaben shekarar 2027.

Ya bayyana cewa da yawa ‘yan APC na yayata cewar wai Peter Obi ya hakura zai zama mataimakin Atiku.

Yace amma avinda basu sani ba shine, Atiku ya hakura da takara, ya barwa Peter Obi.

Watch how all APC accounts are tweeting “Obi settled for VP ticket” 🤣🤣 without knowing that Alhaji Atiku already stepped down for Okwute

They are praying for Obi not to pick the ticket so they can run riot 😂

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Gwamnan Rivers da Tinubu ya dakatar, Fubara ya dawo Najeriya bayan kwashe makonni 2 yana hutu a kasashen waje

But God pass them

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *