Sunday, December 21
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Wada Mutuniyar Maiwushirya tace taga an daina mata like da comment da share a videos din da take yi, dan haka tana neman a dawo a ci gaba da yi dan darajar Annabi(sallallahu Alaihi Wasallam)

Wada Mutuniyar Maiwushirya tace taga an daina mata like da comment da share a videos din da take yi, dan haka tana neman a dawo a ci gaba da yi dan darajar Annabi(sallallahu Alaihi Wasallam)

Duk Labarai
Shahararriyar Wada wadda suka rika sheke aya tare da Idris Mai Wushirya ta bayyana cewa ta ga an daina mata likes da comment da kallon Bidiyon da take wallafawa. Tace tana nema dan darajar Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) a dawo a ci gaba da yi mata. Ta bayyana hakane a wani Bidiyon ta da ya watsu sosai kuma hakan na zuwane bayan da aka kama abokin burmin nata watau mai wushirya inda yake can a tsare. Kalli Bidiyon jawabinta anan
Kalli Bidiyo: Ni a wajena babu Malamin da na taba ji ya Zhaghi Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam)>>Inji Aminu J Town

Kalli Bidiyo: Ni a wajena babu Malamin da na taba ji ya Zhaghi Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam)>>Inji Aminu J Town

Duk Labarai
Tauraron Tiktok, Aminu J. Town ya bayyana cewa, shi duk takaddamar da ake yi, bai taba jin wani malami ya zaghi Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) ba. Yace matsalar 'yan Izala itace rashin Nuna Ladabi yayin magana akan Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) Su kuma 'yan Darika abu ko da na karyane indai na bajintane aka jingina na Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) sai su tabbatar da shi. J. Town yace, Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) ba sai an yi karya akan karamarshi ba, duk abinda zaka fada akanshi ya wuce nan. https://www.tiktok.com/@aminujtown/video/7559332568961649938?_t=ZS-90QTwlfi5Ev&_r=1
Kalli Bidiyo: Yayin da ake tsare da Maiwushirya, Wadar sa suke Bidiyon tare ta samu wani sun ci gaba

Kalli Bidiyo: Yayin da ake tsare da Maiwushirya, Wadar sa suke Bidiyon tare ta samu wani sun ci gaba

Duk Labarai
A yayin da shahararren dan Tiktok, Maiwushirya ke can a tsare a jihar Kano, saboda Bidiyon da ya rika yi da wata wada yana kamata. Ita kuwa tuni ta samu wani sun ci gaba da Bidiyon tare. Rahotanni sunce jami'an tsaro na neman wadar ruwa a jallo inda ta yi batan dabo. Saidai Kwatsam sai gata an ganta a wani Bidiyo ta ci gaba da harkokinta abinta. https://www.tiktok.com/@pharooq_/video/7555264629266468097?_t=ZS-90QQW2hzkqf&_r=1
Kalli Bidiyon: Tauraruwar Tiktok wadda a baya Bidiyon Tsyrycinta ya bayyana har Hisbah suka kamata, a yanzu ma ta sake sakin Bidiyon da ya nuna tsyrycinta da ya jawo cece-kuce sosai

Kalli Bidiyon: Tauraruwar Tiktok wadda a baya Bidiyon Tsyrycinta ya bayyana har Hisbah suka kamata, a yanzu ma ta sake sakin Bidiyon da ya nuna tsyrycinta da ya jawo cece-kuce sosai

Duk Labarai
Tauraruwar Tiktok, Hafsat Baby wadda a baya Bidiyon tsiraicinta ya bayyana wanda har sai da Hisbah suka kamota ta sake sakin Bidiyon da ya nuna tsiraicinta. Sabon Bidiyon data dora a shafinta na Tiktok ya nuna ta sanye da kaya shara-shara da cikinta a waje. Saidai ta kulle comment inda hakan ya hanata mutane damar bayyana ra'ayoyinsu akan Bidiyon nata. Saidai duk da haka an rika Tafka Muhawara akan Bidiyon. https://www.tiktok.com/@hafsatbaby011/video/7557806942962355467?_t=ZS-90PwUPfYlQP&_r=1
Karanta Abubuwan da ake baiwa tsaffin Gwamnoni idan sun sauka daga Mulki

Karanta Abubuwan da ake baiwa tsaffin Gwamnoni idan sun sauka daga Mulki

Duk Labarai
Kabakin Alherin da Gwamnoni ke samu a Najeriya bayan sun sauka daga Mulki ya dauki hankula. Za'a ginawa Gwamna gidaje biyu, daya a Abuja daya a Legas. Sabbin Motoci 6 wanda za'a rika caja musu duk bayan shekaru 3. Duk bayan shakera 2 za'a rika biyansu kaso 300 cikin 100 na Albashinsu a shekara. Fansho na Naira Miliyan 2.5 duk wata. Ma'aikata masu Hidimar gida da yawa. Kula da lafiya kyauta
Kalli Bidiyon: Ba Muhawara ko Mukabala ko Sharhin litattafai za’a yi da Malam Lawal Triumph ba, abinda muke so kawai shine a Titsiyeshi>>Inji Kungiyar Darikar Kadiriyya

Kalli Bidiyon: Ba Muhawara ko Mukabala ko Sharhin litattafai za’a yi da Malam Lawal Triumph ba, abinda muke so kawai shine a Titsiyeshi>>Inji Kungiyar Darikar Kadiriyya

Duk Labarai
Kungiyar Darikar Qadiriyya ta bayyana cewa ba zama na Muhawara ko mukabala za'a yi da malam Lawal Lawal Triumph ba. kungiyar tace titsiyeshi za'a yi a tambayeshi kalaman da ya fada sun dace? Kungiyar ta bayyana hakane a zaman da ta yi da manema labarai inda tace ba sharhin litattafai za'a yi a zaman ba. https://www.tiktok.com/@al_fadimy_ahlil_kisai_tv/video/7557780525214076168?_r=1&u_code=ejaikd8elj8058&preview_pb=0&sharer_language=en&_d=ejaij098emc1h5&share_item_id=7557780525214076168&source=h5_m&timestamp=1760048188&user_id=7483197776647635989&sec_user_id=MS4wLjABAAAAN7fVbcc0mzRzgIxdVwTekj-Bzgfq381B8aILPWs15fqP6aFNZ5GwIpbLEwMTYvVW&item_author_type=2&social_share_type=0&utm_source=copy&utm_campaign=client_share&utm_medium=a...
A karin Farko, Najeriya ta fitar da Kwanon Sola(Solar Panel) wanda aka kera a Najeriya zuwa kasar Waje

A karin Farko, Najeriya ta fitar da Kwanon Sola(Solar Panel) wanda aka kera a Najeriya zuwa kasar Waje

Duk Labarai
Najeriya ta kafa Tarihi inda a karin farko ta fitar da Solar Panel, watau Kwanon Sola da ake hada wutar Hasken rana dashi wanda aka hadashia gida Najeriya zuwa kasar Ghana. Wannan ne karin farko da hakan ta faru inda hakan ke nuna irin ci gaban da Najeriya ta samu a wannan fannin. Tuni dai Gwamnati a baya ta dauki matakai dan karfafa wannan bangare.
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya yafewa mutane 17 da aka samu da manyan Laifuka, ciki hadda Dan majalisa Farouk Lawal, da Janar Mamman Vatsa

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya yafewa mutane 17 da aka samu da manyan Laifuka, ciki hadda Dan majalisa Farouk Lawal, da Janar Mamman Vatsa

Duk Labarai
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya yafewa wasu masu manyan laifuka su 17 dake tsare a gidajen yarin Najeriya daban-daban. Daga ciki akwai tsohon dan majalisar tarayya, Sanata Farouk Lawal, da Marigayi janar Mamman Jiya Vatsa, da Herbert Macaulay. Cikin wadanda shugaban ya yafewa badda wanda aka kama da laifin safarar miyagun Kwayoyi. Me magana da yawun shugaban kasar, Bayo Onanuga ne ya bayyana haka inda yace shugaba Tinubu ya yi wannan yafiyar ne bayan zaman majalisar Iyayen kasa a ranar Alhamis a Abuja. Akwai kuma masu laifi 65 da shugaba Tinubu ya ragewa yawan shekarun da zasu yi a gidan yarin. Akwai kuma masu laifi guda 7 da shugaban ya ragewa hukunci daga hukuncin kisa zuwa Hukuncin daurin rai da rai