Saturday, December 13
Shadow

Author: Bashir Ahmed

APC ta lashe zaɓen ƙananan hukumomi 20 cikin 23 na Rivers

APC ta lashe zaɓen ƙananan hukumomi 20 cikin 23 na Rivers

Duk Labarai
Jam'iyyar APC ta lashe ƙananan hukumomi 20 cikin 23 a zaɓen ƙananan hukumomi jihar Rivers da aka gudanar a jiya Asabar. A ɗaya ɓangaren kuma, jam'iyyar PDP mai mulki a jihar, ta samu nasarar lashe ƙananan hukumomi uku, kamar yadda hukumar zaɓen jihar ta sanar. Dakataccen gwamnan jihar, Siminalayi Fubara ya sha kaye a ƙaramar hukumarsa ta Opobo-Nkoro, inda ɗan takarar jam'iyyar APC ya lashe zaɓen. Shugaban hukumar zaɓen, Dr Michael Odey ne ya sanar da sakamakon zaɓen a hedkwatar hukumar da ke titin Aba a Fatakwal kamar yadda jaridar Punch mai zaman kanta ta ruwaito. A bara dai an yi wani zaɓen, inda Fubara ya tsayar da na hannun damarsa a jam'iyyar APP, inda suka doke ƴan takarar Wike a zaɓen, amma mutanen tsohon gwamnan suka je kotu, inda aka yi ta tafka shari'a har k...
Kalli Bidiyo: Abinda ‘Yan Darika suke yi, yafi wanda Marigayi Dan Damusa Yake yi na aika mutane lahira ba gaira ba dalili>Inji Dr. Hussain

Kalli Bidiyo: Abinda ‘Yan Darika suke yi, yafi wanda Marigayi Dan Damusa Yake yi na aika mutane lahira ba gaira ba dalili>Inji Dr. Hussain

Duk Labarai
Malami me wa'azi a Tiktok, Dr. Hussain ya bayyana cewa, abinda wasu 'yan darija suke yi na "Shirka" yafi abinda dan daba, Habu Dan Damisa da aka kashe a Kaduna na kisan mutane ba gaira babu dalili. Malamin ace karkari dai ace habu yayi shaye-shaye ko kisa da sauransu, yace to hakan bai kai shirka ba a wajan Allah. Sannan malamin yace Dabbaci da jahilci ne murna da mutuwar Dan Damisa, Addu'a ya kamata a yi masa. https://www.tiktok.com/@dr.hussainkano5/video/7544116373421690168?_t=ZS-8zKrppT3L0a&_r=1
Kalli Bidiyo: Na shirya zuwa Saudiyya dan in Tsynewa Azzalumai, Inji tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai bayan watsa taronsu na ADC a Kaduna

Kalli Bidiyo: Na shirya zuwa Saudiyya dan in Tsynewa Azzalumai, Inji tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai bayan watsa taronsu na ADC a Kaduna

Duk Labarai
Tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyana cewa, ya shirya zuwa Kasa me tsarki dan tsinewa Azzalumai. Ya bayyana hakane a Bidiyon jawabinsa biyo bayan harin da 'yan daba suka kai suka tarwatsa taronsu na jam'iyyar ADC ranar Asabar. El-Rufai ya bayyana cewa, ya tsinewa wadanda suka aikata wannan abu. https://www.tiktok.com/@mohammed.adamu69/video/7544467195057786130?_t=ZS-8zKqoveRqTZ&_r=1
Kalli Bidiyon: Hotunan da aka rika yadawa ina daukar hoto, tsaffin hotunane>>Gwamna Dikko Radda

Kalli Bidiyon: Hotunan da aka rika yadawa ina daukar hoto, tsaffin hotunane>>Gwamna Dikko Radda

Duk Labarai
Gwamnan jihar Katsina, Umar Dikko Radda ya bayyana cewa, Hotunan da aka rika yadawa inda aka ganshi yana daukar hoto a kasashen Turawa tsaffin hotunane. Ya bayyana hakane a wata hira da aka yi dashi. !A lokacin da aka kai hari wani kauyen Mantau dake Malunfashi jihar Katsina inda aka kashe masallata da yawa, an rika yada hotunan inda aka rika cewa, Gwamna na can kasashen Turai yana hutawa yayin da aka kashe mutane a jihar Katsina. Gwamna Dikko Radda yace neman lafiya yaje, kuma yace a wancan lokacin shi ba gwamnan jihar Katsina bane, sabida ya mika ragamar mulki a hannun mataimakinsa.
Kalli Bidiyon yanda Matasa marasa jin magana suka tashi taron jam’iyyar ADC da aka yi a Kaduna wanda El-Rufai ya jagoranta, Matasan sun yi hakan ne a gaban ‘yansanda inda a cikin Bidiyon ake jin mutane na cewa menene Amfanin ‘yansandan?

A jiya ne dai rahotanni suka bayyana cewa, An kaiwa taron jam'iyyar ADC hari a Kaduna inda aka lalata dukiyoyi. Taron wanda tsohon gwamnan jihar, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya jagoranta ya dauki hankula sosai. Daga baya, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya fito inda yake bayyana zargin Gwamnan jihar Kaduna, Malam Uba Sani da daukar nauyin wadanan 'yan daban. https://www.tiktok.com/@saiduturakikd/video/7544443730007297301?_t=ZS-8zKfdtPSAaW&_r=1 https://www.tiktok.com/@saiduturakikd/video/7544443928754294037?_t=ZS-8zKfgQsbAG1&_r=1
Kalli Bidiyo: Duk wanda baya Maulidi ba Musulmi bane>>Inji Sheikh Maqari

Kalli Bidiyo: Duk wanda baya Maulidi ba Musulmi bane>>Inji Sheikh Maqari

Duk Labarai
Malamin Addinin Islama, Sheikh Ibrahim Maqari ya bayyana cewa, duk wanda baya maulidin Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) ba musulmi bane. Ya bayyana cewa, Maulidi yana nufin murna da zuwan Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) Duniya, amma yanda mutum ya zabi yayi wannan murnar ne ya banbanta. https://www.tiktok.com/@jeapeey/video/7543227086580862215?_t=ZS-8zJP26muF5V&_r=1
Kalli Bidiyo: Tsohuwar jarumar fina-finan Hausa, Farida Jalal ta zama Sayyada me waken yabon Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam), Tace hakan ya fi a kirata da Kàrùwà

Kalli Bidiyo: Tsohuwar jarumar fina-finan Hausa, Farida Jalal ta zama Sayyada me waken yabon Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam), Tace hakan ya fi a kirata da Kàrùwà

Duk Labarai
Tsohuwar Tauraruwar fina-finan Hausa, Farida Jalal ta bayyana cewa, ta koma yabon Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) An ga Farida tana waken yabon Annabi saidai wani yace mata haka tsaffib 'yan matan Kannywood suke karewa, saidai ta mayar masa da martanin cewa yafi a kirata da Karuwa. https://www.tiktok.com/@shairanannabi2/video/7541086338641038597?_t=ZS-8zJK0S8J9If&_r=1 https://www.tiktok.com/@teemahcool0/video/7544019346889346325?_t=ZS-8zJLIKZFofZ&_r=1