Friday, May 23
Shadow

Author: Auwal Abubakar

Mahaukaciyar gobara da ba’a taba ganin irin taba ta babbake gidaje dubu goma a birnin Los Angeles na kasar Amurka, mutane 11 sun mùtù

Mahaukaciyar gobara da ba’a taba ganin irin taba ta babbake gidaje dubu goma a birnin Los Angeles na kasar Amurka, mutane 11 sun mùtù

Duk Labarai
Wutar daji a birnin Los Angeles na kasar Amurka ta yi sanadiyyar mutuwar mutane 11. Hukumomin lafiya na birnin Los Angeles sun ce 5 daga cikin anda suka mutu sun mutu ne a yankin Palisades sai kuma guda 6 sun mutu ne a yankin Eaton. Har yanzu dai mahukunta basu san dalilin tashin wannan gobara ba. Hakanan an samu karancin ruwan kashe gobarar kuma ma'aikatan kashe gobarar ma sun yi karanci inda makwauciyar kasar Amurka, Mexico ta aike da taimakon masu kashe gobara zuwa birnin na Los Angeles. Ana dai zargin mahukuntan birnin na Los Angeles, Musamman Gwamnan California, Gavin Newsom da Magajiyar garin da sakaci wajan rashin yin tanadin yanayi irin wannan inda ake zargin basu dauki matakin adana ruwan sama da aka samu me yawa ba dan kashe gobara irin wannan ba. Hakanan an zargi...
Kalli Bidiyo: ‘Yar Fafutuka ta koka bayan biyawa Abokin lalatarta bukata ta hanyar tsotsar masa gabansa ya bata dubu goma maimakon dubu goma sha biyar da ya mata Alkawari

Kalli Bidiyo: ‘Yar Fafutuka ta koka bayan biyawa Abokin lalatarta bukata ta hanyar tsotsar masa gabansa ya bata dubu goma maimakon dubu goma sha biyar da ya mata Alkawari

Duk Labarai
Wata mtashiya ta dauki hankula a kafafen sada zumunta bayan da aka ga tana kokawa a dakin otal saboda abinda abokin lalatarta ya mata. Tace sun yi alkawarin zai bata dubu goma sha biyar amma ya kare da bata Naira dubu goma bayan ta biya masa bukatarsa ta hanyar tsotsar masa mazakutarsa. Tace wannan damfara ne kua dolene ya biyata sauran kudinta. https://www.youtube.com/watch?v=Q1NMdxaj3Ww Bidiyon nata ya dauki hankula sosai a kafafe sada zumunta inda akaita bayyana mabanbanta ra'ayoyi akai.
‘Yan majalisa sun tambayi ministan kudi Wale Edun ya gaya musu yanda aka yi da kudin tallafin man fetur da aka cire, saidai yace ba zai fada ba a gaban ‘yan jarida saidai a sirri

‘Yan majalisa sun tambayi ministan kudi Wale Edun ya gaya musu yanda aka yi da kudin tallafin man fetur da aka cire, saidai yace ba zai fada ba a gaban ‘yan jarida saidai a sirri

Duk Labarai
Kwamitin Majalisar dattijai dake saka ido kan yanda ake kashe kudaden gwamnati ya nemi ministan kudi, Wale Edun yayi bayani kan yanda aka kashe kudin tallafin man fetur da aka cire. Saidai Wale yace wannan magana ta sirri ce, dan haka ne kwamitin suka kori 'yan majalisa daga zaman dan Wale ya musu bayani. Wannan magana ta taso ne bayan da sanata Senator Abdul Ningi dan PDP daga jihar Bauchi ya bukaci hakan. Shugaban kwamitin, Senator Olamilekan Adeola ya nemi 'yan jarida su fita daga zaman dan a samu a yi maganar yanda aka kashe kudin tallafin man fetur da aka cire. Gwamnatin tarayya dai tace ta cire tallafin man fetur ne dan amfani da kudaden wajan yin ayyukan raya kasa.
Ya kamata a hukunta Alkalin da yace sake nada Sanusi II a matsayin Sarkin Kano ba daidai bane>>Inji El-Rufai

Ya kamata a hukunta Alkalin da yace sake nada Sanusi II a matsayin Sarkin Kano ba daidai bane>>Inji El-Rufai

Duk Labarai
Tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bukaci cewa ya kamata a hukunta Alkalin babbar kotu tarayya da yayi hukuncin cewa sake nada me martaba sarkin Kano, Muhammad Sanusi II a matsayin sarki baya kan ka'ida. El-Rufai wanda abokin Sarki Sanusi II ne ya bayyana hakane a ta shafinsa na sada zumunta inda yake taya Sanusi II murnar tabbatar dashi a matsayin sarkin Kano da kotun daukaka kara tayi. A baya dai Kotun tarayya ta yi hukuncin cewa, sake nada Sarki Sanusi II baya kan doka amma a yanzu kotun daukaka kara ta soke wancan hukunci. El-Rufai ya kara da cewa, babbar kotun tarayya bata da hurumin shiga maganar masarauta wadda bata cikin garin Abuja. An ga dai yanda masoya sarki Sanusi II suka barke da murna bayan da aka tabbatar dashi a matsayin sarkin Kanon.
Gwamnatin tarayya ta bayyana sanda zata sake yiwa ma’aikata karin albashi

Gwamnatin tarayya ta bayyana sanda zata sake yiwa ma’aikata karin albashi

Duk Labarai
Karamar ministar kwadago, Nkeiruka Onyejeocha ta bayyana sanda gwammati zata sake yiwa ma'aikata karin albashi. Ta bayyana hakane ranar Alhamis a ziyarar da ta kai jihar Abia. Tace a baya sai bayan shekaru 5 ne ake karawa ma'aikata Albashi amma a yanzu, za'a rika yin karin albashinne duk bayan shekaru 3. Tace nan da kasa da shekaru 2 za'a sake yiwa ma'aikatan karin Albashi.
Gwamnatin tarayya tace zata saka karuwanci cikin hanyar samun kudin dake karawa tattalin arzikin Najeriya karfi

Gwamnatin tarayya tace zata saka karuwanci cikin hanyar samun kudin dake karawa tattalin arzikin Najeriya karfi

Duk Labarai
Hukumar kididdiga ta kasa, NBS ta bayyana cewa zata saka karuwanci a matsayin daya daga cikin alkaluman da take amfani dasu wajan tantance karfin tattalin arzikin Najeriya Hakanan bayan karuwancin, za'a kuma saka harkar kwaya a cikin hanyoyin da ake samarwa gwamnati kudi da kara karfin tattalin arziki. Shugaban hukumar, Dr. Baba Madu ne ya tabbatar da hakan i da yace akwai kasashen da kwaya ce babbar hanyar samun kudin shigarsu sannan akwai wanda kuma ke karuwanci kuma suna samun kudi fiye ma da masu aikin yi. Yace duka wadannan za'a sakasu a cikin masu taimakawa karfin tattalin arzikin Najeriya.
Mace me zaman kanta ta Kkashe me sayar da giya a jihar Adamawa

Mace me zaman kanta ta Kkashe me sayar da giya a jihar Adamawa

Duk Labarai
Wata mata me zaman kanta a jihar Adama ta kashe me sayar da giya bayan da rikici ya barke a tsakaninsu akan canjin Naira 200. Matar me suna Riyanatu Musa ta kashe Yohanna Musa ne ta hanyar caka masa wuka a kirji. Hukumar 'yansandan jihar ta tabbatar da faruwar lamarin inda tace wadda ake zargi ta amsa laifin da ake zarginta dashi. Tace a lokacin data kashe Yohanna Musa bata cikin maye inda tace amma ta yi nadamar abinda ta aikata. Kakakin 'yansandan jihar, SP Suleiman Nguroje yace kwamishinan 'yansandan jihar, Morris Dankombo ya bayar da umarnin yin bincike kan lamarin.

Sunayen mata kyawawa

Sunaye
Ga sunayen mata kyawawa kamar haka: Fatima. Nafisa. Bilkisu Halima. Shamsiyya. Shafa'atu. Raliya. Ramlatu. Rukayya. Zahara. Sahara. Maryam. Maimuna. Mufeeda. Khadija. Fadila. Fiddausi. Hafsa. Faiza. Salamatu. Rufaida. Saratu. Safiya. Farida. Amira. A'isha. Habiba. Suwaiba. Amina. Hannatu. Hafiza. Rahama. Hassana. Usaina. Lubna. Rasheda Karima. Lubabatu Zainab. Jidda Ummukhulsum. Naja'atu. Sultana. Fauziyya. Nawwara. Sa'adatu. Yasmin. Atika. Nabila Sakina. Salima Sumayya. Sulaim. Saudat. Hanifa. Jamila. Khausar. Umaima. Widad. Nasreen. Afifa. Juwairiyya. Basma Ummi Momi Umma. Hauwa. Iftihar...
Kotun Ɗaukaka ƙara ta yi watsi da umarnin kotun taraiya na soke dawo da Sarki Sanusi

Kotun Ɗaukaka ƙara ta yi watsi da umarnin kotun taraiya na soke dawo da Sarki Sanusi

Duk Labarai
Kotun daukaka kara ta Kano a yau Juma’a, ta yi watsi da umarnin babbar kotun da ta soke nadin Sanusi Lamido Sanusi a matsayin Sarkin Kano na 16. Wani kwamitin mutane uku na kotun daukaka kara, a hukuncin da ta yanke, karkashin jagorancin mai shari’a Mohammed Mustapha, ya yi watsi da hukuncin da kotun tarayya ta yanke a ranar 20 ga watan Yuni, 2024, ƙarƙashin mai shari’a Abubakar Liman, na babbar kotun tarayya, wanda ya soke dokar masarautar Kano ta 2024 da ta sake nada Sanusi. A cewar kotun daukaka kara, Mai shari’a Liman ya yi watsi da hurumin soke matakin da gwamnatin jihar Kano ta dauka bisa dokar majalisar masarautu ta 2024. Ta kara da cewa, karar da wani basarake a jihar, Alhaji Aminu Babba Dan Agundi ya shigar, wanda alkalin babbar kotun ya dogara da ita wajen bayar da wanna...
Gwamnan Akwa Ibom ya kori gaba ɗaya kwamishinonin sa

Gwamnan Akwa Ibom ya kori gaba ɗaya kwamishinonin sa

Duk Labarai
Gwamna Umo Eno na jihar Akwa Ibom ya sallami gaba ɗaya kwamishinonin jihar, inda ya ce ya na so ne ya kawo sabon-jini. A jawabin a yayin taron sallama da kwamishinonin a gidan gwamnati, Eno ya ce dukkan su babu wanda bai yi kokari a muƙamin da aka bashi ba. Sai dai ya ce duk da ko wanne daga cikin kwamishinonin ya yi kokari a ma'aikatar sa, akwai buƙatar a kawo wasu sabbin kwararru domin ci gaban jihar.