Tuesday, December 16
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Allah Sarki Kalli Bidiyo: Yanda kabarin shugaba Buhari ke ci gaba da samun kulawa, kulkun sai kara sabuntashi ake

Allah Sarki Kalli Bidiyo: Yanda kabarin shugaba Buhari ke ci gaba da samun kulawa, kulkun sai kara sabuntashi ake

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Rahotanni daga Daura na cewa, ana ci gaba da baiwa Kabarin Marigayi tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari kulawa. A ranar da aka binne tsohon shugaban kasar, Kasa ce kadai aka gani akan kabarin nashi. https://www.tiktok.com/@jkdmedia_/video/7527420778460089606?_t=ZM-8yNbo9lW60U&_r=1 Saidai a yayin da mutane ke ci gaba da zuwa gaisuwa, an ga an kara sabuntashi an dan daga ginin. https://www.tiktok.com/@madugunkatsinawa/video/7528924897020513542?_t=ZM-8yNbrvzPQsK&...
Kalli Bidiyo: Ana musayar kalamai tsakanin Shaikh Khalid, Digital Imam da Izalar Jos, Dan Malamin ya fito yace Iazalar Jos sun nemi Raba mahaifinsu da Duniya

Kalli Bidiyo: Ana musayar kalamai tsakanin Shaikh Khalid, Digital Imam da Izalar Jos, Dan Malamin ya fito yace Iazalar Jos sun nemi Raba mahaifinsu da Duniya

Duk Labarai
Babban Malamin Addinin Islama, Sheikh Nura Khalid ya fito yayi raddi ga 'yan Izala musamman na Jos. Yace suna wa har matattu Kazafi. Malam ya kawo misalai a karatunsa inda yace wai sunce lokacin da za'a bashi limanci a Abuja, sai da aka kira surukinsa amma ya bayar da shaida mara kyau akansa. https://www.tiktok.com/@digital_imaam/video/7531399684942777605?_t=ZM-8yNZaoMyMez&_r=1 Kalli Bidiyon anan https://www.tiktok.com/@digital_imaam/video/7531700506448678200?_t=ZM-8yNXiK29AX8&_r=1 Hakanan dan Malamin ma ya fito yayi raddi ga Izalar Jos inda yace a baya har so suka yi su kashe mahaifin nasu Sheikh Nura Khalid. Yace amma ya tsallake rijiya da baya. https://www.tiktok.com/@digital_imaam/video/7531391032051715333?_t=ZM-8yNZXQ15Tku&_r=1
Yayin da su Maryam Labarina ke cewa ba zasu yiwa miji Wanke-Wanke da girki ba, Sai ga matar shugaban kasa, Oluremi Tinubu a dakin girki

Yayin da su Maryam Labarina ke cewa ba zasu yiwa miji Wanke-Wanke da girki ba, Sai ga matar shugaban kasa, Oluremi Tinubu a dakin girki

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Bidiyon su Tauraruwar fina-finan Labarina, Maryam Labarina ya watsu sosai inda aka ji ta tana cewa ba zatawa mijinta wanke-wanke ba. Bayan faruwar hakan ne, kwatsam jiya, sai ga matar shugaban kasa, Oluremi Tinubu a dakin girki tana kallon wasan 'yan matan 'yan kwallon Najeriya, Super Falcons. A yanzu dai itace mace ta daya a Najeriya gata kuma a dakin girki. Da yawa sun ce magana kare.
Wike Yace Hadakar ADC bata da Amfani inda yayi kira ga ‘yan Najeriya su yi watsi da ita

Wike Yace Hadakar ADC bata da Amfani inda yayi kira ga ‘yan Najeriya su yi watsi da ita

Duk Labarai
Kuyi watsi da jam'iyyar ƙawance ta ADC - Wike ya roƙi ƴan Najeriya Ministan Abuja, Nyesom Wike, ya roƙi ƴan Najeriya su yi watsi da jam'iyyar ƙawance ta ADC a yunƙurin ta na dunƙulewa domin yin takara a zaɓen 2027. Ya ce wannan haɗin gwiwar ba shi da wani amfani domin PDP ce kaɗai jam’iyyar da za ta iya ƙalubalantar APC a zaɓen 2027 Me zaku ce?
Kalli Bidiyo: Matashi ya bayyana cewa, a shirye yake ya auri Ummi Nuhu idan ta amince

Kalli Bidiyo: Matashi ya bayyana cewa, a shirye yake ya auri Ummi Nuhu idan ta amince

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Wani matashi me suna Safwan Abba Tafida ya bayyana cewa, a Shirye yake ya auri Ummi Nuhu idan ta amince. Tsohuwar Tauraruwar fina-finan Hausa, Ummi Nuhu ta dauki hankula sosai bayan da Hadiza Gabon ta yi hira da ita ta bayyana irin halin matsin da take ciki. Matashin ya hada hotonsa dana Ummi Nuhu inda ya wallafa a shafinsa na Tiktok. Kalli Bidiyon anan https://www.tiktok.com/@safwantafida/photo/7531487838110551302?_d=secCgYIASAHKAESPgo81VZBa65n%2FXLppYF%2Fwym51ibCi09R6X...
Kalli Bidiyo: Yanda Fatima Kinal ta baiwa Ummi Nuhu Kyautar Naira Miliyan daya

Kalli Bidiyo: Yanda Fatima Kinal ta baiwa Ummi Nuhu Kyautar Naira Miliyan daya

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Rahotanni sun bayyana cewa, Tauraruwar fina-finan Hausa, Fatima Kinal ta baiwa Ummi Nuhu Kayatar Naira Miliyan 1. Hakan na zuwane bayan hirar da Hadiza Gabon ta yi da Ummi Nuhu inda aka ganta cikin wani hali na tausayawa. Mutane da yawa ne suka wallafa bayanan baiwa Ummi Nuhu da Kinal ta yi Naira Miliyan 1 inda suke wa Kinal addu'ar fatan Alheri. A jiya ma dai, Bashir Mai Shadda ya tabbatar da mutane daga ciki da wajen Kannywood har daga kasashen waje sai tallafaw...
Jihohi 11 na APC sun yiwa shugaba Tinubu Alkawarin kuri’u Miliyan 15.2 a zaben 2027

Jihohi 11 na APC sun yiwa shugaba Tinubu Alkawarin kuri’u Miliyan 15.2 a zaben 2027

Duk Labarai
Jihohin da Gwamnonin APC ke mulki guda 11 sun yiwa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu alkawarin samar masa kuri'u Miliyan 15.2 a zaben shekarar 2027. Jihohin Arewa ta tsakiya, Benue, Kogi, Kwara, Nasarawa, Niger, Plateau ne suka farawa yiwa shugaban Alkawarin kuri'u Miliyan 6. Sun bayyana hakane ta bakin wakilinsu, Saleh Zazzaga, hakan na zuwane bayan da aka baiwa Prof. Nentawe Yilwatda mukamin shugaban jam'iyyar APC. Hakanan jihar Akwa-Ibom ta yiwa shugaba Tinubu Alkawarin kuri'u Miliyan 3.5. Daga jihar Edo Kuwa Gwamna Monday Okpebholo yawa Tinubu alkawarin kuri'u Miliyan 2.5. Jihar Benue tawa shugaban Alkawarin kuri'u Miliyan 2. Daga jihohin Oyo da Ekiti kuwa kuri'u Miliyan 1.2 sukawa shugaba Tinubu Alkawari.
Kalli Bidiyon yanda shugaba Tinubu ya yiwa ‘yan matan Najeriya da suka lashe kofi Afrika murna, Ji abin mamakin da suka yi da ya dauki hankula sosai

Kalli Bidiyon yanda shugaba Tinubu ya yiwa ‘yan matan Najeriya da suka lashe kofi Afrika murna, Ji abin mamakin da suka yi da ya dauki hankula sosai

Duk Labarai
Kungiyar 'yan matan Najeriya dake buga kwallon kafa, Super Falcons sun lashe kofin gasar mata na nahiyar Africa bayan doke kasar Morocco da ci 3-2. Wani bin mamaki shine, Har aka ke hutun Rabin lokaci, Morocco na cin Najeriya 2-0 wanda ana tunanin wasa ya kare. Saidai bayan a aka dawo hutun rabin lokacine 'yan Matan Najeriya suka nina azama suka rama kwallayen har suka kara kwallo daya a ragar Morocco wanda a haka aka tashi wasan 3-2. Bayan nasarar tasu, Shugaba Tinubu ya kirasu a waya inda ya bayyana farin cikinsa da shaida mus cewa, Najeriya na Alfahari dasu. https://twitter.com/Imranmuhdz/status/1949256250895855681?t=TtBHVG8rcPfNTxvk56P7Sg&s=19