Duk Duniya babu Kabilar dake saka Addini sama da Kabilarta sai Hausawa, Muddin Muna son ci gaba a Arewa, sai mun raba gari da Fulani da Larabawa>>Inji Isa Bako
Bahaushe dake zaune a kasar Amurka, Isa bako ya bayyana cewa, Duk Duniya babu wanda ke saka Addini sama da Kabilarsa sai Bahaushe.
Ya bayyana cewa idan ana son ci gaba a Arewa, sai Hausawa sun raba gari da Fulani da kuma Larabawa.
Yace Hausawa sun fi kusa da Inyamurai fiye da Fulani da Larabawa.
https://www.tiktok.com/@isa.bako4/video/7573651068588985655?_t=ZS-91X2GqODUOm&_r=1








