Da Duminsa: Hukumar Kula da Wutar Lantarki ta kasa, NERC ta gano kamfanonin wuta na Discos na zaluntar ‘yan Najeriya suna karbar kudin wutar da mutane basu sha ba, ji matakin da aka dauka akansu
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Rahotanni daga hukumar NERC wadda itace ke kula da gudanarwar wutar Lantarki a Najeriya sun ce hukumar ta gano kamfanonin rarraba wutar Lantarki na Najeriya, Discos sun zalinci talakawan Najeriya sun karbi kudin wutar da jama' basu sha ba.
Hukumar tace Kwastomomi 2,021,913 ne lamarin ya shafa.
Kuma ta umarci kanfanonin na Discos su mayarwa da mutane kudaden su.
Yawanci wadanda aka zalunta din basu da mita, Bill ake kai musu.
Yawan kudaden da aka mayarwa mutane sun kai Naira...








