Fulani sun kora shanunsu cikin gonar shinkafata suka cinye rabin gonar, daga baya kuma suka je suka girbe sauran rabin>>inji Mal. Abdulhamid Abubakar
Malam Abdulhamid Abubakar ya bayyana cewa, Fulani makiyaya sun kora shanunsu cikin gonarsa ta shinkafa suka cinye rabin gonar.
Yace daga baya kuma sun sake komawa suka girbe sauran gonar.
https://twitter.com/_bahaushee/status/1990076142364012593?t=aNGcecigrV9-Eizb9PI8jw&s=19
Ya bayyana hakane a shafinsa na X inda jama'a ke ta masa Jaje.








