Friday, December 19
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Ji yanda Rashin Buhari ya dakatar da shari’ar tsohon Gwamnan Adamawa, Murtaka Nyako da ake zargi da handamar Naira Biliyan 29

Ji yanda Rashin Buhari ya dakatar da shari’ar tsohon Gwamnan Adamawa, Murtaka Nyako da ake zargi da handamar Naira Biliyan 29

Duk Labarai
Rasuwar tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ta kawo tsaiko a shari'ar da ake wa tsohon Gwamnan jihar Adamawa, Murtala Nyako bisa zargin satar Naira Biliyan 29. Ana shirin yon sulhu tsakanin gwamnatin tarayya a wajan kotu da Murtala Nyako amma sai mutuwar Buhari ta kawo tsaiko. A ranar Juma'a ne ya kamata ace an ci aba da shari'ar ta Nyako amma ragin zuwan babban lauyan gwamnati, Prince Lateef Fagbemi (SAN) ya kawo tsaiko a shari'ar. Dan haka ne mai shari'a Justice Peter Lifu ya dage shari'ar sai zuwa 25 ga watan Yuli kamin a ci gaba. Kotun tace itama tana sane da kwanaki 7 na jimamin rasuwar Buhari da Gwamnatin tarayya ta ware.
Ana guna-guni da nuna kin amincewa da canja sunan jami’ar UNIMAID dake Maiduguri zuwa sunan Muhammadu Buhari University da shugaba Tinubu yayi

Ana guna-guni da nuna kin amincewa da canja sunan jami’ar UNIMAID dake Maiduguri zuwa sunan Muhammadu Buhari University da shugaba Tinubu yayi

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Rahotanni sun nuna cewa canja sunan jami'ar UNIMAID dake Maiduguri zuwa sunan Muhammadu Buhari University baiwa wasu dadi ba. Cikin wadanda suka nuna rashin jin dadin wannan canjin suna akwai tsaffin daliban makarantar, da wasu daliban makarantar na yanzu, da kuma wasu sauran 'yan kasa. Tuni an fara kiran shugaba Tinubu ya yanje wannan canjin suna. A wata budaddiyar wasika da aka aikewa shugaba Tinubu wadda Opeyemi Olatinwo ya rubuta, tace maganar gaskiya canja sunan zai sa ja...
Na cikawa Al’ummar Kano yawancin Alkawuran dana musu>>Gwamna Abba Gida-Gida

Na cikawa Al’ummar Kano yawancin Alkawuran dana musu>>Gwamna Abba Gida-Gida

Duk Labarai
Na cika kashi 85% na alƙawuran da na ɗauka a lokacin yakin neman zabe na – Gwamna Yusuf. Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya ce gwamnatinsa ta aiwatar da kashi 85 cikin 100 na alkawuran da ta dauka wa al’ummar jihar, inda ya rage kashi 15 cikin 100 yayin da yake shiga shekara ta biyu na wa’adin mulkinsa na farko. Daily Trust ta rawaito cewa gwamnan ya bayyana hakan ne a lokacin da ya ke rantsar da sabon Shugaban Ma’aikata na Jihar, Dr Sulaiman Wali Sani; Darakta Janar na Hukumar Ayyuka na Musamman, Manjo Janar Sani Muhammad (mai ritaya), da kuma Masu Ba da Shawara na Musamman guda 11, a ranar Alhamis. Ya bayyana cewa wannan nasara ta kasance sakamakon tantancewar da aka yi kan ayyukan gwamnatinsa a cikin shekaru biyu da suka gabata. “Na yi farin ciki cewa makon da ya g...
Shugaba Tinubu ya nada dan tsohon shugaba kasa, IBB babban mukami

Shugaba Tinubu ya nada dan tsohon shugaba kasa, IBB babban mukami

Duk Labarai
Tinubu ya naɗa ɗan tsohon shugaban ƙasa, IBB a matsayin shugaban Bankin Noma na Ƙasa. Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya naɗa Muhammad Babangida, ɗan tsohon shugaban mulkin soja, Ibrahim Badamasi Babangida (IBB), a matsayin Shugaban Bankin Noma na Ƙasa (BOA). Sanarwar naɗin ta fito ne a ranar Juma’a ta bakin Bayo Onanuga, mai ba Shugaban Ƙasa Shawara na Musamman kan Harkokin yada labarai . A cewar Onanuga, shugaban ƙasa ya amince da naɗin ne a yau Juma'a tare da wasu mutane guda bakwai. “Wasu daga cikinsu za su yi aiki a matsayin shugabanni na hukumomin gwamnatin tarayya,” in ji shi. A cewar sanarwar, Muhammad Babangida ya yi karatu a Jami’ar Turai da ke Montreux, Switzerland, inda ya samu digiri na farko a fannin Gudanar da Kasuwanci (Business Administration) da kuma di...
Kalli Bidiyon da aka ji wasu Kanawa na maganganun da basu dace ba akan shugaba Tinubu yayi da yake saukowa daga jirgi

Kalli Bidiyon da aka ji wasu Kanawa na maganganun da basu dace ba akan shugaba Tinubu yayi da yake saukowa daga jirgi

Duk Labarai
An ji wasu Kanawa na gulmar shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya yin da yake saukowa daga kan jirgin sama Tunubu ya je Kanone dan yin gaisuwar rasuwar Dantata. An mutanenan na maganar yanda shugaba Tinubu ke dafa karfon matattakala da sauransu. https://twitter.com/IU_Wakilii/status/1946296359860015395?t=8hhslP0WI4Jxep7O2QjMeQ&s=19 Da yawa sun yi muhawara sosai kan lamarin.
Bayan da ya sokesu kan karrama Peter Obi, Sheikh Sani Yahya ya janye kalaman sa tare da bada hakuri ga Yusuf Sambo Rigachukun

Bayan da ya sokesu kan karrama Peter Obi, Sheikh Sani Yahya ya janye kalaman sa tare da bada hakuri ga Yusuf Sambo Rigachukun

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"transform":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Daga Karshe Shiekh Sani Yahaya Jingir Ya Janye Kalaman Sa Tare Da Bada Haƙuri Kan Kalaman Da Ya Yiwa Mataimakin Sa Shiekh Yusuf Sambo Daga Muhammad Kwairi Waziri
Kalli Hotuna da Duminsu: Har an canja sunan Jami’ar UNIMAID dake Maiduguri zuwa Muhammadu Buhari University

Kalli Hotuna da Duminsu: Har an canja sunan Jami’ar UNIMAID dake Maiduguri zuwa Muhammadu Buhari University

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Rahotanni sun bayyana cewa har an canja sunan jami'ar UNIMAID dake Maiduguri zuwa sunan Muhammadu Buhari University. Tsohon hadimin shugaban kasa, Malam Bashir Ahmad ne ya tabbatar da hakan a wani sako da ya wallafa a shafinsa na sada zumunta. https://twitter.com/BashirAhmaad/status/1946108305627046194?t=oHD20YaCC9LlckZVLXl68g&s=19 A jiya ne dai shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya bayar da umarnin canja sunan jami'ar zuwa sunan tsohon shugaban kasa, Marigayi Muhammadu B...