Kalli Bidiyo: Mun samu labarin wani babban dan siyasa yasa an saki Matsafinnan me Cyn Nàmàn mutane da aka kama a shekarun baya>>Inji Mustapha Umar
Mustapha Umar daga jihar Zamfara yayi zargin cewa, wani babban dan siyasa a jihar Zamfara yasa an saki mutuminnan da aka kama da tsafi da kuma cin sassan jìkìn dan adam a jihar.
Yace suna nan suna bincike idan suka tabbatar da zargin da suke, zasu kafe hoton dan siyasar kowa ya ganshi.
https://www.tiktok.com/@mustaphaumar3486/video/7578470804153961748?_t=ZS-91skfyFzXyy&_r=1








