Da Duminsa: Ji Bayani dalla-dalla kan afkawa fadar Sarki Sanusi II da ake zargin Magoya bayan Sarki Aminu Ado Bayero da yi
Ana Zargin Magoya Bayan Sarki Aminu Ado Bayero Da Kai Hari Fadar Sarki Sanusi II
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
A jiya Lahadi, an sami rikici a birnin Kano bayan da magoya bayan tsohon sarkin Kano, Aminu Ado Bayero, suka kai hari fadar Sarkin Kano mai ci, Muhammadu Sanusi II, dake Kofar Kudu.
Rahotanni sun nuna cewa magoya bayan Bayero sun kutsa cikin fadar, inda suka raunata wasu daga cikin masu gadi tare da lalata wasu motocin ‘yan sanda da na fadar. Shaidu sun bayyana cewa harin ya faru ne lokacin da Sarkin...








