Saturday, December 13
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Kayar da Tinubu zai mana wahala saboda dukan manyan ‘yan Adawar, Peter Obi da Atiku da sauransu kowa so yake ya tsaya takara>>Inji Datti Baba Ahmad

Kayar da Tinubu zai mana wahala saboda dukan manyan ‘yan Adawar, Peter Obi da Atiku da sauransu kowa so yake ya tsaya takara>>Inji Datti Baba Ahmad

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tsohon Mataimakin Peter Obi a takarar zaben 2023, Datti Baba Ahmad ya bayyana cewa kowa a cikin manyan 'yan adawar da suka shiga ADC so yake a bashi takarar shugabancin Najeriya. Ya bayyana hakane a hirar da Daily Trust ta yi dashi inda yace a haka ba zasu iya kayar da Tinubu ba. Yace idan aka lura da Tinubu dai da yayi wahala sannan ya hakura da takara irin su Buhari suka yi sannan daga baya shima ya fito yayi. Yace kamata yayi a saka ci gaban kasa a gaba bawai biyan bukatar...
Karku bari kudi ya raba kanku>>Kashim Shettima ya gayawa iyalan Dantata

Karku bari kudi ya raba kanku>>Kashim Shettima ya gayawa iyalan Dantata

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima yayi kira ga iyalan marigayi, Alhaji Aminu Alhassan Dantata da cewa kada su bari dukiya ta raba kawunansu. Ya bayyana hakane a yayin ziyarar da ya kai Kanon gidan marigayin a madadin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu. Kashim yace iyalan su kasance a hade sannan kada su yi fariya kuma su kasance da taimako irin na mahaifinsu. Yace rashin dantata ba ga iyalansa bane kawai, rashine da aka yi ga dukkan kasa. Yace me dukiyar kansa ya ras...
Da Duminsa: Sheikh Pantami zai shiga jam’iyyar hadakar ‘yan Adawa ta ADC

Da Duminsa: Sheikh Pantami zai shiga jam’iyyar hadakar ‘yan Adawa ta ADC

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tsohon Ministan Buhari Shêikh Isah Ali Pantami Zai bi Tawagar Haɗaka Ta ADC Ta Su Malam Nasiru El-rufa'i Da Atiku Abubakar Me zaku ce?
Kwana daya bayan Komawa ADC: Akwai yiyuwar APC zata hanamu zaman lafiya a ADC dan haka zamu yiwa sabuwar jam’iyya rijista saboda kota kwana>>Inji El-Rufai

Kwana daya bayan Komawa ADC: Akwai yiyuwar APC zata hanamu zaman lafiya a ADC dan haka zamu yiwa sabuwar jam’iyya rijista saboda kota kwana>>Inji El-Rufai

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Jigo a tafiyar gamayyar 'yan Adawa, Nasir Ahmad El-Rufai ya bayyana cewa, zasu yiwa sabuwar jam'iyya rijista saboda akwai yiyuwar APC zata hanasu zaman lafiya a ADC. El-Rufai yace ADC jininsu a kumba yake saboda APC na shirin zuga tsaffin 'yan jam'iyyar ADC din su musu bore su ce basu yadda da shigarsu jam'iyyar ba. Yace dan haka ne zasu wa sabuwar jam'iyyar tasu rijista idan ta baci a ADC sai su koma can. El-Rufai ya bayyana hakane a yayin ganawa da kafar RFI.
Amsoshin Tambayoyinku: Wace Irin Rashin Lafiyace ke damun tsohon shugaban kasa, Buhari da karin abubuwa 4 da ya kamata ku sani game da rashin lafiyar tasa

Amsoshin Tambayoyinku: Wace Irin Rashin Lafiyace ke damun tsohon shugaban kasa, Buhari da karin abubuwa 4 da ya kamata ku sani game da rashin lafiyar tasa

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari na can a kasar Ingila inda yake jinyar rashin lafiya kamar yanda kakakinsa Garba Shehu ya tabbatar. Saidai Mutane na ta tambaya da yawa kan wannan lamari, dan haka ga Amsoshinku a kasa. Yaushe shugaba Buhari ya fara rashin lafiya? Tin a lokacin bikin cikar kungiyar ECOWAS shekaru 50 ne shugaba Buhari yace ba zai iya halartar taron ba zai je duba lafiyarsa kasar Ingila inda a canne rashin lafiyar ta kamashi. Wace irin cutace ke ...
Labari Me Dadi: Yayin da Sarkin Waka ke gasar Mota da Rarara: Shi kuwa Rarara a gobe Juma’a zai aurar da mutane 8 da ya dauki nauyin komai na auren nasu

Labari Me Dadi: Yayin da Sarkin Waka ke gasar Mota da Rarara: Shi kuwa Rarara a gobe Juma’a zai aurar da mutane 8 da ya dauki nauyin komai na auren nasu

Duk Labarai
DA ƊUMI-ƊUMI: Rarara Ya Ɗauki Nauyin Auren Mutane 8 Zai Aurar Da Su A Gobe Juma’a. {"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Fitaccen mawaƙi, Dauda Kahutu Rarara zai aurar da mutane 8 waɗanda shi ne ya ɗauki nauyin auren gaba ɗaya, shi ne uwa, shi ne kuma uba na angwaye da amaren gaba ɗaya, kamar yadda Dokin Ƙarfe TV ta samu rahoto. Daga ciki akwai ƴaƴan abokinsa da ya rasu, mawaƙi Isyaku Forest su biyu waɗanda zai aurar da su ga yaransa, abokan aikinsa. Daga cikin waɗanda za a aurar ɗin tuni aka ɗaura auren 1. Su...
Wata Sabuwa: APC zata dauki nauyin dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar ADC da yace bai yadda da shigar su Atiki jam’iyyar ba ya kai su kara kotu

Wata Sabuwa: APC zata dauki nauyin dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar ADC da yace bai yadda da shigar su Atiki jam’iyyar ba ya kai su kara kotu

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Rahotanni sun ce ana tsammanin jam'iyyar APC zata dauki nauyin dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar ADC a zaben shekarar 2023 Dumebi Kachikwu ya kai su Atiku kara kotu. Dumebi Kachikwu ya bayyana cewa au Atiku sun je jam'iyyar ADC ne dan su musu kwace. Inda yace bai yadda da hakan ba zai garzaya kotu dan kai su kara. Farfesa a bangaren kimiyyar siyasa daga jami'ar Jihar Nasarawa, Jideofor Adibe yace akwai yiyuwar APC zata dauki nauyin Kachikwu ya kai su Atiku kara. Ya bay...
Kalli Bidiyo: Kun ganni ina cin abinci da Burna Boy>>Dj Ab

Kalli Bidiyo: Kun ganni ina cin abinci da Burna Boy>>Dj Ab

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tauraron mawakin Gabara na Hausa, DJ AB ya wallafa Bidiyo inda aka ganshi yana cin abinci tare da mawakin kudu, Burna Boy. https://www.tiktok.com/@dj_ab_nation_1/video/7521495990482767109?_t=ZM-8xiucIkmi2w&_r=1 A baya dai an gansu sun dauki hoto tare.
Hotuna: Shugaban kasa Bola Tinubu tare da dalibai a kasar Saint Lucia inda yake ziyara

Hotuna: Shugaban kasa Bola Tinubu tare da dalibai a kasar Saint Lucia inda yake ziyara

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya gana da dalibai a kasar Saint Lucia inda yaje ziyarar aiki. Me magana da yawun shugaban kasar, Bayo Onanuga ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar. Shugaba Tinubu ya bayyanawa daliban cewa, Ilimi shine babban makaminsu inda ya horesu da da'a da kuma karfin gwiwa.
Ina tare da jam’iyyar ADC amma bazan fita daga PDP ba>> InjiSule Lamido

Ina tare da jam’iyyar ADC amma bazan fita daga PDP ba>> InjiSule Lamido

Duk Labarai
Ba zan bar PDP ba amma ina maraba da haɗakar ƴan adawa don ƙwatar mulki a 2027 - Sule Lamido. {"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tsohon Gwamnan Jihar Jigawa, Sule Lamido, ya ce a shirye yake ya mara wa kowacce haɗaka ta ƴan adawa don kifar da Gwamnatin Shugaba Bola Tinubu a zaɓen 2027. Lamido ya bayyana hakan ne a wata hira da jaridar Vanguard a Abuja a jiya Laraba. Lamido ya ce ko da ya ke yana goyon bayan haɗewar jam’iyyun adawa ƙarƙashin jam’iyyar African Democratic Congress (ADC), bisa jagorancin Sanata Dav...