Abin takaici wasu daliban mata har dan kamfai dinsu nake hangowa saboda shigar banza>>Malamin Jami’a ya koka
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Wani malamin jami'a ya koka da cewa, shigar banza ta yi yawa tsakanin dalibai mata.
Malamin me suna Mr Ishaq Ibrahim na koyarwa ne a jami'ar University of Professional Studies, Accra (UPSA) ta kasar Ghana.
Yayi wannan korafine a yayin hira dashi a gidan talabijin na Metro TV ranar Alhamis, July 3, 2025.
Malamin yace ya kamata a dauki matakin gyara dan kare martabar jami'ar ta UPSA.
Yace akwai sanda yake koyar da dalibai wata daliba data zauna a gabansa saboda gajartar siket...







