Tuesday, December 23
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Wani matashi kenan daga cikin garin Bauchi, yayin da ya hau kan karfen wayar salula yace ba zai sauko ba sai Dr. Bala Wunti ya yarda zai yi takara

Wani matashi kenan daga cikin garin Bauchi, yayin da ya hau kan karfen wayar salula yace ba zai sauko ba sai Dr. Bala Wunti ya yarda zai yi takara

Duk Labarai
Wani matashi kenan daga cikin garin Bauchi, yayin da ya hau kan karfen wayar salula yace ba zai sauko ba sai Dr. Bala Wunti ya yarda zai yi takara. {"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Karshe dai ance ya sauko ko a dirka masa bullet…Ya sauko din kuwa…. Barr Abdul-hadee Isah Ibrahim
Rundunar ‘Yan Sanda Ta Kasa Ta Umarci Kakakin Gwamnatin Kano, Sanusi Bature Dawakin Tofa Da Ya Gurfana A Gabanta Bisa Batancin Da Ya Yi Wa Shugaban Jam’iyyar APC Na Kasa, Abdullahi Ganduje

Rundunar ‘Yan Sanda Ta Kasa Ta Umarci Kakakin Gwamnatin Kano, Sanusi Bature Dawakin Tofa Da Ya Gurfana A Gabanta Bisa Batancin Da Ya Yi Wa Shugaban Jam’iyyar APC Na Kasa, Abdullahi Ganduje

Duk Labarai
Rundunar 'Yan Sanda Ta Kasa Ta Umarci Kakakin Gwamnatin Kano, Sanusi Bature Dawakin Tofa Da Ya Gurfana A Gabanta Bisa Batancin Da Ya Yi Wa Shugaban Jam'iyyar APC Na Kasa, Abdullahi Ganduje. Babban sufeton ƴansanda na ƙasa Kayode Egbetokun, ya umurci rundunar bincike ta kwamitin kula da ayyukan ƴan sanda ta kawo Sanusi Bature Dawakin-Tofa, mai magana da yawun gwamna Abba Kabir Yusuf, zuwa hedikwatar ƴansanda ta ƙasa domin amsa tuhumar ɓatanci da ake yi masa akan dakatar da shugaban jam’iyyar APC na Ƙasa, Dr. Abdullahi Umar Ganduje daga jam’iyyar sa. A shekarar 2024, kwamitin zartarwa na jam’iyyar APC a mazaɓar Ganduje ya dakatar da Ganduje daga jam’iyyar, bisa zargin cin amanar jam’iyya da kuma rashin biyan kuɗin membobinsu. A wata wasiƙa mai ɗauke da kwanan watan 23 ga Mayu, 2...
Matasa Biyu Kenan Da Masu Kwaçen Waya Suka Kàshè A Unguwàr Shèka Dake Kano A Daren Ranar Larabar Da Ta Gabata, Inda Suka Fasa Shagunan Da Suke Kwana Suķa Kwacè Musù Wayoyi Tare Da Bùŕmà Musù Wùķà

Matasa Biyu Kenan Da Masu Kwaçen Waya Suka Kàshè A Unguwàr Shèka Dake Kano A Daren Ranar Larabar Da Ta Gabata, Inda Suka Fasa Shagunan Da Suke Kwana Suķa Kwacè Musù Wayoyi Tare Da Bùŕmà Musù Wùķà Allah Ya gafarta musu.
Rashin Furta Kalmar ‘Sai Tinubu Da Kashim’ Ya Jawo An Yamutsa Gashin Baki Tsakanin Magoya Bayan Kashim Shettima Da Marasa Goyon Bayansa A Wajen Taron Jam’iyyar APC Na Yankin Arewa Maso Gabas, Inda Aka Tashi Baran-Baran

Rashin Furta Kalmar 'Sai Tinubu Da Kashim' Ya Jawo An Yamutsa Gashin Baki Tsakanin Magoya Bayan Kashim Shettima Da Marasa Goyon Bayansa A Wajen Taron Jam'iyyar APC Na Yankin Arewa Maso Gabas, Inda Aka Tashi Baran-Baran
Da Duminsa: Ni Gwanine wajan Iya Sulhu kuma Yanzu haka ana tattaunawa zan kawo sulhu a wannan lamari>>Shugaban kasar Amurka, Donald Trump

Da Duminsa: Ni Gwanine wajan Iya Sulhu kuma Yanzu haka ana tattaunawa zan kawo sulhu a wannan lamari>>Shugaban kasar Amurka, Donald Trump

Duk Labarai
Shiga tasharmu ta WhatsApp dan samun labarai: https://whatsapp.com/channel/0029VbA9rBN1SWt61nQZUj1g Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa zai kawo sulhu a yakin da ake yi tsakanin kasashen Iran da Israyla. Shugaban ya bayyana hakane a kafarsa ta sada zumunta. Yace yanzu haka ana kan tattaunawa kuma za'a cimma sulhu. Yace kamar yanda yayi Sulhi tsakanin kasar India da Pakistan, hakanzai yi sulhu tsakanin Iran da Israyla. Shugaban ya bayyana cewa, ko da a mulkinsa na farko yayi sulhu tsakanin kasashen Egypt da Ethiopia da kuma Serbia da Kosovo. Yace dan haka wannan ma ba sabon abu bane a wajensa. Shugaba Trump yace yana kokari sosai amma ba a yaba masa, yace amma yasan mutane na ganin kokarinsa. Wannan na zuwane yayin da kasar Israyla ke ta kira ga kas...
Iran ta kashe Miliyoyi wajan harbawa Israyla makamai amma Israyla ta kashe Biliyoyi wajan taresu>>Zakzaky

Iran ta kashe Miliyoyi wajan harbawa Israyla makamai amma Israyla ta kashe Biliyoyi wajan taresu>>Zakzaky

Duk Labarai
Shugaban kungiyar 'yan Uwa Musulmi ta Najeriya wadda aka fi sani da shi'a, Ibrahim Zakzaky ya bayyana cewa, kasar Iran Miliyoyin kudade ta kashe wajan kaiwa kasar Israyla hare-hare. Saidai yace ita kuma Israylan ta kashe Biliyoyi ne wajan tare wadannan hare-haren. https://www.tiktok.com/@abubakarj.labbaika/video/7515847622884642054?_t=ZM-8xE9vT3lwDV&_r=1 Ya bayyana hakanne a wani faifan Bidiyon sa da aka gani yana jawabi akan yakin da ya barke tsakanin kasar Israyla da Iran.
Kalli Bidiyo: Ina Alfaharin cewa yanzu makiyan mu sun gane mune gatan Musulunci a Duniya>>Inji ‘Yar Shi’a, Fatima

Kalli Bidiyo: Ina Alfaharin cewa yanzu makiyan mu sun gane mune gatan Musulunci a Duniya>>Inji ‘Yar Shi’a, Fatima

Duk Labarai
Shahararriyar 'yar Tiktok, Fatima Ta bayyana cewa tana Alfahari da ganin yanda 'yan Shi'a ko kasar Iran ta zama gatan Musulunci a fadin Duniya baki daya. Fatima ta bayyana hakane a wani Bidiyon Tiktok data saki inda take cewa ko yanzu Kasuwa ta watse, Dan Koli yaci riba game da yakin Iran da kasar Israyla. https://www.tiktok.com/@auntyshanmix80/video/7516097190465441029?_t=ZM-8xE8Zo14K64&_r=1 Kasar Iran ta mayar da zafafan martani akan kasar Israyla bayan data afka mata da yaki ta kashe mata Janarorin sojojinta.