Tuesday, May 12
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Kalli Bidiyo: Bani ba Talaka, Bana soyayya da wanda bashi da kudi>>Inji Alpha Charles

Kalli Bidiyo: Bani ba Talaka, Bana soyayya da wanda bashi da kudi>>Inji Alpha Charles

Duk Labarai
Tauraruwar Tiktok me sayar da kayan Mata, Tsohuwar Budurwar Gfresh, Alpha Charles Borno ta bayyana cewa, ba ita ba talaka a Soyayya. Ta bayyana cewa, duk wanda zai yi soyayya da ita dolene ya dauke mata hudimarta. Tace akwai gyaran farce, Akwai Gyaran Gashi, akwai fita da kawaye duk suna kan saurayintane dan haka idan mutum ba zai iya ba kar ma ya fara cewa yana sonta. https://www.tiktok.com/@alphacharlesborno/video/7548316101352918280?_t=ZS-8zbbxZaSwKH&_r=1 Ko zaka iya soyayya da Alpha
Kalli Bidiyo: Yanda akawa Gwamnan Kaduna Ihun ADC, Kan Talakawa ya waye a garin Kudan dake Makarfi

Kalli Bidiyo: Yanda akawa Gwamnan Kaduna Ihun ADC, Kan Talakawa ya waye a garin Kudan dake Makarfi

Duk Labarai
Wannan wani Bidiyo ne dake yawo a kafafen sda zumunta inda aka ga yanda wasu mutane suke ihun Kan Talakawa ya waye sannan suna fadar ADC a yayin da gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani ya kai ziyara garin. A Bidiyon dai an ga jami'an tsaro zagaye da tawagar motocin gwamnan yayin da mutane ke ta ifaceiface. https://twitter.com/Umarlikoro1/status/1965413544239006175?t=6MVrTSO-7PExxEEci3yugA&s=19 Babban dan Adawa na jihar Kaduna, Ashiru Kudan daga wanan gari na Kudan ya fito. Hakana akwai takadda ma me zafi tsakanin tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai da gwamna me ci, Malam Uba Sani.
Ji yand Sojan Najeriya ya goge shafinsa na X bayan da aka zargeshi da Kiyyayya ga Musulunci

Ji yand Sojan Najeriya ya goge shafinsa na X bayan da aka zargeshi da Kiyyayya ga Musulunci

Duk Labarai
https://twitter.com/Sarki_sultan/status/1965462614244556814?t=LLHAwwkrvWk9c9k__8CorQ&s=19 Wani sojan Najeriya ya goge shafinsa na X bayan da aka zargeshi da nuna kiyayya ga musulunci. Da yawa sun bayyana cewa, Sojan ya rika yin Repost ko kuma yayata kalamai da ake yi na nuna kiyayya ga Musulunci. https://twitter.com/ana_herleemerh/status/1965465628695036148?t=bIpBGkYdzBsBaU3-pYQmzw&s=19 Wasu sun rika bayyana cewa, me irin wannan ra'ayi bai kamata a daukeshi aikin tsaron kasa ba. https://twitter.com/AbbakarAffan/status/1965438173330506130?t=PFdDOP84VgpPwRbdaDd02A&s=19 Da magana ta yi yawa akanshi dai tuni ya goge shafin nasa.
Fadar Shugaban kasa ta aikawa Sowore sako a Asirce cewa ya goge maganar da yayi akan Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu

Fadar Shugaban kasa ta aikawa Sowore sako a Asirce cewa ya goge maganar da yayi akan Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu

Duk Labarai
Mawallafin Jaridar Sahara Reporters, Omoyele Sowore ya bayyana cewa, fadar shugaban kasa ta aika masa da sakon cewa ya goge kalaman da yayi akan shugaban kasar na cewa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu me laifi ne kuma yayi karyar cewa ta magance cin hanci da rashawa a kasar Brazil. Sowore yace me magana da yawun shugaban kasa, Bayo Onanuga ne ya aika masa da sakon. Yace Onanuga ya gaya masa cewa bai fahimci abinda shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ke nufi da maganar da yayi gane, Tinubu yana nufin ya magance matsalar rashawa da cin hanci ne a bangaren hadahadar kudaden kasar waje ba wai Najeriya gaba dayanta ba. Sowore yace Onanuga ya aika masa da wannan sakonne ta WhatsApp. Saidai Sowore yace duk da haka ba zai goge sakon nashi ba dan wannan yana nufin za'a rika tursasawa mutan...
Kalli Bidiyo: Da in je taron Maulidi Gara naje gidan rawa, Ko gidan Gala, ko Gidan giya>>Inji Malam Abdulrahman Umar

Kalli Bidiyo: Da in je taron Maulidi Gara naje gidan rawa, Ko gidan Gala, ko Gidan giya>>Inji Malam Abdulrahman Umar

Duk Labarai
Malam Abdulrahman Umar Sautussunnah ya bayyana cewa shi da ya je wajan Taron Malidi gara ya je Club, ko gidan Gala, Ko Gidan giya. Malamin ya bayyana hakane inda yace su 'yan Club sun san ba Ibada suke ba, Sabon Allah suke, yace amma su kuma masu Maulidi suna ikirarin Bautar Allah suke. https://www.tiktok.com/@abdurrahmanumarr/video/7547277414724930824?_t=ZS-8za71VeWDpZ&_r=1
Kalli Bidiyon: Kaf Masana’antar Kannywood Raba Gardama ne yake burgeni wanda nake jin zan iya aure>>Inji Khadija Muhammad

Kalli Bidiyon: Kaf Masana’antar Kannywood Raba Gardama ne yake burgeni wanda nake jin zan iya aure>>Inji Khadija Muhammad

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tauraruwar fina-finan Hausa, Khadija Muhammad ta bayyana cewa Kaf Kannywood babu wanda take so take jin zata iya aure sai Raba Gardama. Ta bayyana hakane a wata hira da aka yi da ita. Kalli Bidiyon anan: https://www.tiktok.com/@yaya_muhammad/video/7536865795251522821?_t=ZS-8za1njrJg6T&_r=1 Da aka tambayeta kan Ali Nuhu, tace shi tana kalonsa ne a matsayin Uba.
Na yi ta kokarin a kara kudin man fetur amma Buhari yaki saboda tausayin talakawa>>Inji Tsohon Karamin Ministan Man fetur Ibe Kachikwu

Na yi ta kokarin a kara kudin man fetur amma Buhari yaki saboda tausayin talakawa>>Inji Tsohon Karamin Ministan Man fetur Ibe Kachikwu

Duk Labarai
Tsohon karamin ministan man fetur, Ibe Kachikwu ya bayyana cewa, babu yanda bai yi da tsohon shugaban kasa, Marigayi Muhammadu Buhari ba kan a kara kudin man fetur amma yaki. Yace Buhari ya ki a kara kudin man fetur ne saboda tausayin talakawa da yake dashi. Ya bayyana hakane a wata hira da aka yi dashi. Kachikwu yace amma daga baya Buhari ya amince inda yace a fara maganar cire tallafin man fetur saidai Ministan yace Buharin yace masa idan hakan bai haifar da da me ido ba, zai sallameshi daga aiki.
Kalli Bidiyon gwamnan jihar Jigawa inda ya ziyarci wajan wani aiki da ya bayar ba’a gama ba yake fada

Kalli Bidiyon gwamnan jihar Jigawa inda ya ziyarci wajan wani aiki da ya bayar ba’a gama ba yake fada

Duk Labarai
Gwamnan Jihar Jigawa, Umar Namadi kenan a wannan Bidiyon inda yake fada bayan ya kai ziyara wajan gudanar da wani aiki da ya bayar amma ba'a kammala ba. Da yawa sun jinjinawa gwamnan inda suka ce hakan alamace ta yana aiki tukuru yanda ya kamata. https://www.tiktok.com/@daddyringim1/video/7547868723315543303?_t=ZS-8zZqkSxEekC&_r=1 Lamarin ya jawo muhawara sosai.