ALLAHU AKBAR: Ta Karɓi Musulunci Bayan Ta Auri Musulmi, Inda Ta Sauya Suna Daga Ojima Zuwa Karima
ALLAHU AKBAR: Ta Karɓi Musulunci Bayan Ta Auri Musulmi, Inda Ta Sauya Suna Daga Ojima Zuwa Karima.
Karima wacce 'yar kabilar Igala ce, ta ķaŕbì Musulunci ne a babban masallacin Juma'a na garin Abocho dake karamar hukumar Dekina a jihar Kogi.








