Hadiza Gabon Ta Gayyaci Ustaz Alqali Abubakar Salihu Zaria Cikin Shirin Gabon Room Talk Show
Hadiza Gabon Ta Gayyaci Ustaz Alqali Abubakar Salihu Zaria Cikin Shirin Gabon Room Talk Show.
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Fitacciyar ‘yar fim kuma mai gabatar da shirin Gabon Room Talk Show, Hadiza Gabon, ta gayyaci sanannen Malamin addini, Ustaz Alqali Abubakar Salihu Zaria, domin tattaunawa da shi a shirin da ta ke gabatar wa.
Shin ko kuna ganin zata iya ƙure shi kamar yadda ta saba ƙure mutane?








