Bidiyo: Toh Allah yasa Angon yasan abinda ake cewa, wasu suka fada yayin da Ali Nuhu ke jawabi da Turanci a wajan Bikin Rarara da A’isha Humaira
A ci gaba da bikin Rarara da A'isha Humaira, An ga Ali Nuhu a wajan bikin yana jawabi da Turanci, saidai Lamarin ya jawo cece-kuce sosai.
Wasu sun ce dama da Hausa yayi da ya fi, wasu kuma sun rika fadar ba lallai ko Angon yasan.
https://www.tiktok.com/@ejarrx__cut/video/7503310095523073285?_t=ZM-8wIc8Kr3Rnr&_r=1
Rarara dai da Hausa yake wakarsa amma hakan ba yana nufin baya jin Turanci ba.








