Duba Yankunan Najeriya biyu da basu taba samar da shugaban kasa ko mataimakin shugaban kasa ba
Yankunan Arewa ta tsakiya da yankin Kudu maso gabas ne basu taba samar da shugaban kasa ba a Najeriya.
Amma yankunan:
North West — Sun samar da shugaban kasa da mataimakin shugaban kasaSouth West — Sun samar da shugaban kasa da mataimakin shugaban kasaSouth South — Sun samar da shugaban kasa da mataimakin shugaban kasa North East — Sun samar da mataimakin shugaban kasa.





