Sunday, February 22
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Matashi ya jawo cece-kuce bayan da ya bayyana cewa, yana soyayya da uwa da ‘yarta kuma kwacce ya dirka mata ciki

Matashi ya jawo cece-kuce bayan da ya bayyana cewa, yana soyayya da uwa da ‘yarta kuma kwacce ya dirka mata ciki

Duk Labarai
Wani shahararren me wallafa a kafar YouTube, Nicholas Hunter ya bayyana cewa, yana soyayya da abokiyar aikinsa, Nicholas Hunter me shekaru 22 da kuma mahaifiyarta. Sannan yace ya dirkawa kowacce daga cikinsu ciki. Saidai a hirar da aka yi dashi a jaridar Daily Mail, yace cikin na wasane amma maganar soyayya akwaita tsakaninsa diyar da mahaifiyar duka yana soyayya dasu. Saidai yace shi nishadi yake baiwa mutane dan haka yake yin duk abinda ya kamata dan nishadantar da mabiyansa.
Yanzu dole zamu sa ido akanka tunda kana barzanar kwace mana mulki>>Gwamnatin Tinubu ga El-Rufai bayan da ya canja Jam’iyya daga APC zuwa SDP

Yanzu dole zamu sa ido akanka tunda kana barzanar kwace mana mulki>>Gwamnatin Tinubu ga El-Rufai bayan da ya canja Jam’iyya daga APC zuwa SDP

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa zata saka ido akan Tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai bayan da ya canja Jam'iyya daga APC zuwa SDP. Gwamnatin ta bayyana hakane ta bakin me baiwa shugaban kasar shawara kan yada labarai, Daniel Bwala. Bwala yace basu da matsala da El-Rufai akan canja Jam'iyya. Amma barazanar da yake musu ta cewa, zai hada kan 'yan adawa dan su taru su hana APC cin mulki a shekarar 2027 yasa dole su saka ido akansa. El-Rufai yace banba...
Yaro daya ya Mùtù wasu 21 sun jikkata bayan da tukunyar gas ta fashe a Goron Dutse, Kano

Yaro daya ya Mùtù wasu 21 sun jikkata bayan da tukunyar gas ta fashe a Goron Dutse, Kano

Duk Labarai
Yaro dan shekaru 14 ya mutu wasu mutane 21 suka jikkata bayan da tukunyar gas ta fashe a Goron Dutse dake Jihar Kano. Lamarin ya farune da misalij karfe 2:30 na rana a gidan Malam Isiyaka Rabiu yayin da tukunyar gas din ta fashe a dakin girki. Rahoton yace wuta ta kama bayan fashewar gas din. Tawagar 'yansanda bisa jagorancin ACP Nuhu Mohammed Digi ta kai dauki inda lamarin ya faru. An kai wadanda suka jikka zuwa asibitocin Gamji Hospital, Dala Orthopaedic Hospital, da Murtala Mohammed Specialist Hospital dan kula dasu. 'Yansandan sun mika sakon ta'aziyya zuwa ga iyalan wanda ya rasu.
Lauyoyi sun yi Allah wadai da ‘yansanda kan yanda suka nuna gawar tsohon shugaban Immigration da ya mutu a dakin otal bayan ganawar sirri shi da wata mata

Lauyoyi sun yi Allah wadai da ‘yansanda kan yanda suka nuna gawar tsohon shugaban Immigration da ya mutu a dakin otal bayan ganawar sirri shi da wata mata

Duk Labarai
Wata kungiyar Lauyoyi daga jihar Filato sun yi Allah wadai da hukumar 'yansandan kan yanda suka nuna gawar tsohon shugaban hukumar Immigration da ya mutu a dakin otal bayan ganawa da wata mata. Tsohon Kwamandan na hukumar Immigration David Parradang da farko an ruwaito cewa an yi garkuwa dashi ne, saidai daga baya an musanta wannan ikirarin. Hukumar 'yansandan Najeriya a ranar 4 ga watan Maris sun bayyana cewa, ya mutu ne a dakin otal bayan ganawa da wata mata. Da take mayar da martani kan lamarin, kungiyar Lauyoyin daga jihar Filato, The PLBF ta bayyana cewa, nuna hoton gawar David cin fuska ne wanda bai kamata ba. Ta kara da cewa yada labarin da bai inganta ba akan David din bata masa sunane Hakanan kungiyar Lauyoyin ta bayyana cewa, shiruj da hukumar Immigration ta yi aka...
Yaran da ba’a haifa bane nake son baiwa Kariya shiyasa na cire tallafin Man fetur>>Tinubu

Yaran da ba’a haifa bane nake son baiwa Kariya shiyasa na cire tallafin Man fetur>>Tinubu

Duk Labarai
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa, yaran da ba'a haifa nan gaba bane yake son ya baiwa kariya shiyasa ya cirw tallafin man fetur. Shugaban ya bayyana hakane a fadarsa wajan kaddamar da kwamitin ci gaban matasa inda yace gwamnatinsa zata ci gaba da baiwa matasa kwarin gwiwa. Shugaban yace idan ka duba masu karfafa cewa a bar Najeriya a tafi wata kasa ci rani, saboda babu ci gaba sosai, amma idan aka samu ci gaba, babu wanda zai so ya tafi wata kasar. Shugaban yace a lokaci da ya fara mulki, matsaloli sun yi yawa inda ake ta kuka, yace amma yanzu tattalin arziki ya fara farfadowa inda farashin kayan masarufi ya sauka.
Abubuwan da ya kamata ka sani game da komawar El-Rufai SDP

Abubuwan da ya kamata ka sani game da komawar El-Rufai SDP

Duk Labarai
A jiya ne tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyana komawa Jam'iyyar SDP inda yace ya fita daga Jam'iyyar APC. A takardar barin APC da ya aikewa ofishin Jam'iyyar ya bayyana banbantar ra'ayi wanda yace ya gano ba zasu samu jituwa ba shi da Jam'iyyar ta APC. Yace a baya yana da niyyar saidai idan ya daina siyasa ne zai daina yin Jam'iyyar ta APC amma a yanzu saboda kaucewa tsari da banbancin ra'ayi, yace ya bar Jam'iyyar duk da yana daya daga cikin wanda suka kafata. El-Rufai yace babban abinda zai mayar da hankali a yanzu shine hado kan 'yan Adawa dan su hade su kayar da Jam'iyya me mulki zabe a shekarar 2027. Saidai a martanin da fadar shugaban kasa ta mayarwa da El-Rufai ta hannun ms baiwa shugaban kasar shawara a fannin sadarwa, Daniel Bwala yace zasu s...
Kalli bidiyon abinda Umar Bush yawa Dan shugaban kasa, Seyi Tinubu da ake ta cece-kuce akai

Kalli bidiyon abinda Umar Bush yawa Dan shugaban kasa, Seyi Tinubu da ake ta cece-kuce akai

Duk Labarai
Dan shugaban kasa, Seyi Tinubu a ziyarar da ya kai Kano ya hadu da shahararrun mutane da yawa ciki hadda me wasan barkwanci, Umar Bush. A wani Bidiyo da ya watsu sosai a kafafen sada zumunta, An ga Seyi Tinubu ya zo wucewa inda Umar Bush ya zo ya gitta ta gabanshi. https://www.tiktok.com/@sirx_tik/video/7479756411438681399?_t=ZM-8uZOfsixc4E&_r=1 Lamarin ya baiwa mutane mamaki inda da yawa ke cewa bai damu da girman dan shugaban kasar ba.
Maganar Allah Kyan da sanata Natasha Akpoti ke dashi yayi yawa, shiyasa ba yadda za’a yi ta gitta namiji be kulata ba, dole ko da baka mata magana ba kadan kanne ido ko ka daga mata gira>>Sanata Adeseye Ogunlewe

Maganar Allah Kyan da sanata Natasha Akpoti ke dashi yayi yawa, shiyasa ba yadda za’a yi ta gitta namiji be kulata ba, dole ko da baka mata magana ba kadan kanne ido ko ka daga mata gira>>Sanata Adeseye Ogunlewe

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tsohon Minista, Sanata Adeseye Ogunlewe ya bayyana cewa, Kyawun da Sanata Natasha Akpoti ke dashi shine babbar matsala a gareta. Ya bayyana hakane a yayin da ake hira dashi a gidan talabijin na Arise TV. Yace kyan da sanata Natasha Akpoti ke dashi, babu yanda za'a yi namiji me lafiya ya ganta ya kyale. Yace kuma su mata sanatoci suma suna magana da izza ta yanda baka isa kace musu mata ba, idan ka sake ma ka ce musu su mata ne zasu iya ganin kamar kana son ka rainasu ro za'a ...