Sunday, January 5
Shadow

Author: Auwal Abubakar

Amfanin man kadanya a azzakari

Amfanin Man Kadanya
Man kadanya na da amfani sosai a jikin dan adam kuma maza da mata na iya amfani dashi. Wani shahararren likita a kasar Amurka me suna Dr. Debra Jaliman ya bayyana cewa za'a iya shafa man kadanya a kusan dukkan jiki hadda a saman al'aura ta maza da mata. Idan azzakarinka na kaikayi, zaka iya shafa man kadanya dan ya daina. Hakanan idan Azzakarinka na kumbura shima zaka iya shafa man kadanya dan ya daina. Idan Azzakarinka na bushewa sosai musamman lokacin sanyi, shima zaka iya shafa man kadanya. Saidai masana sun yi gargadin kada a saka man kadanya a cikin azzakari ko a shafashi a yi jima'i dashi.

Amfanin man kadanya a gaban mace ga budurwa

Amfanin Man Kadanya
Man Kadanya na da amfani a gaban mace. Masana ilimin kimiyyar lafiya sunce za'a iya amfani da man kadanya dan magance kaikayin gaba na mata da kuma bushewar gaba. Amma ana shafashine kawai a wajen farji ko gaban mace, masana sun yi gargadin kada a rika shafashi a cikin farjin ko gaban macen dan zai iya kawo matsala. Ga masi amfani dashi a matsayin mai musamman idan gaban mace bashi da ruwa dan jin dadin jima'i, shima masana sun yi gargadi a daina yin hakan. Dalili kuwa ba komai bane ake son ya rika shiga gabanace ba saboda shi gaban mace Allah ya halicceshi yana tsaftace kanshi da kanshi, saidai idan an samu larurar rashin lafiya ko kuma girma ya fara kama mace ta tsufa.
Sirrin man kadanya

Sirrin man kadanya

Amfanin Man Kadanya
DAMINA UWAR ALBARKAWannan KADANYA kenan. Itama tana daga cikin 'ya'yan itatuwan da ake samun wadatuwarsu a lokutan DAMINA. Masana sun tabbatar tana dauke da: Vitamins: A, C, E da kuma K Minerals: potassium, magnesium da kuma iron Tana dauke da Antioxidants Nutritional fibre Fatty acids masu Kara lafiyar jiki A irin wannan yanayi da abincin namu sai a hankali, ya kamata mu dinga amfani da ita kuma mu bawa iyalanmu gwargwadon Hali. Allah Ka wadace mu da lafiya, kwanciyar hankali da wadatuwar arziki a duka kasar nan tamu. Man kadanya na taimakawa wajan hana fata tsufa da wuri. Yana hana kaikayin fata. Yana kare fata daga zafin rana. Idan ana amfani da Man kadanya yau da kullun, Yana taimakawa wajan kara Hasken Fata. Ana iya hada man kadanya da man da a...
Dama can ba cancanta aka bi ba, an bashi aikinne saboda yana kama da turawa, ya iya irin turancin turawa>>Jafar-Jafar kan ajiye aikin me magana da yawun shugaban kasa, Ajuri Ngelale

Dama can ba cancanta aka bi ba, an bashi aikinne saboda yana kama da turawa, ya iya irin turancin turawa>>Jafar-Jafar kan ajiye aikin me magana da yawun shugaban kasa, Ajuri Ngelale

Duk Labarai
Dan jarida daga Arewa, Jafar-Jafar ya bayyana cewa, dama can ba cancanta aka bi ba wajan baiwa Ajuri Ngelale aikin me magana da yawun shugaban kasa ba. Yace kawai dan yana kama da turawane kuma ya iya turanci irin na turawa shiyasa aka bashi aikin. Ya bayyana hakane a shafinsa na sada zumunta. Saidai wasu sun yadda da abinda yake amma wasu sunce hassada ce ke damun Jafa-Jafar.
Da Duminsa:Kakakin Shugaban Kasa, Ajuri Ngelale ya yi murabus daga mukaminsa

Da Duminsa:Kakakin Shugaban Kasa, Ajuri Ngelale ya yi murabus daga mukaminsa

Duk Labarai
Kakakin Shugaban kasa,Ajuri Ngelale ya bayyana ajiye mukakinsa na magana da yawun shugaban kasa da kuma zama jakadan shugaban kasar a bangaren dumamar yanayi. A sanarwar da fadar shugaban kasan ta fitar tace Ajuri ya mikawa shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa,Femi Gbajabiamila takardar ajiye aiki. Yace dalilinsa shine yana son mayar da hankali wajan kula da lafiyar daya daga cikin iyalansa. Ya bayyana cewa, hutune zai tafi amma wanda babu ranar dawowa sannan kuma wannan mataki ba dan yana so ya daukeshi ba. Yace sai da ya shafe kwanaki kana shawara da danginsa akan lamarin.
Naga yanda kasar China take ta burgeni,Zan mayar da Najeriya kamar kasar China>>Shugaban Kasa, Bola Ahmad Tinubu

Naga yanda kasar China take ta burgeni,Zan mayar da Najeriya kamar kasar China>>Shugaban Kasa, Bola Ahmad Tinubu

Duk Labarai
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa, zai mayar da Najeriya kamar kasar China. Shugaban ya bayyana hakane bayan ziyarar da ya kai kasar ta China inda ya gana da shugaban kasar, Xi Jinping. Ya bayyana hakane a taron da yayi da 'yan Najeriya mazauna kasar ta China. Shugaban yace, Najeriya na bukatar da'a da jajircewa irin ta kasar China inda yace a hakane zata cimma burinta kuma a rika girmamata a idon Duniya.
Ba zan iya soyayya da namijin da ba zai wuce mintuna 40 yana jima’i daji ba>>Inji Wannan ‘yar Fim din

Ba zan iya soyayya da namijin da ba zai wuce mintuna 40 yana jima’i daji ba>>Inji Wannan ‘yar Fim din

Duk Labarai
Shahararriyar fim daga kasar Ghana, Efia Odo ta bayyana cewa ba zata iya yin soyayya da namijin da ba zai iya yin jima'i da ita ba na fiye da tsawon mintuna 40 ba. Ta bayyana hakane a cikin wani shiri da take gudanarwa na rediyon yanar gizonta da ake cewa Podcast. Tace hakanan ba zata iya yin soyayya da namijin da ya wuce shekaru 30 ba amma yana zaune a gidan iyayensa ba. Hakanan ba zata iya kasancewa da namijin da bashi da mota ba. Wannan magana tata ta jawo cece-kuce a shafukan sada zumunta sosai.

Gyaran gashi da man kadanya

Gyaran Gashi
MAN KADANYA Man kade na gyara wa mace jikinta, ta rika sheki kamar kwalba a cikin rana. Ana iya amfani da shi ta hanyoyi da dama, amma ga kadan daga ciki: Gyaran Jiki:Idan kina da fata busasshiya ko mai gautsi, man kade zai taimaka miki wajen gyara ta. Ta hanyar shafa shi a fatarki zai sanya ta zama mai matukar taushi da santsi. Yana kashe kurajen jiki da na fuska, sannan yana gyara fata bayan kunar rana. A lokaci guda yana magance kaushi da kyesbi da cizon kwari. Idan kafarki na da faso ko tana yawan tsagewa, yin amfani da man kade zai taimaka wajen magance hakan. Man kitso:Amfani da man kade yayin da ake yin kitso ko yin shamfo na sanya gashi laushi. Yana kara wa gashi tsawo. Yana da kyawu ki mayar da shi man kitsonki, domin yana hana gashi karyewa. Baya ga haka ...