Kalli Bidiyon: A karshe dai an yi magana da matarnan data kori mahaifiyarta daga gidanta saboda bata biya kudin haya ba
Matarnan da ta baiwa mutane mamaki saboda korar mahaifiyarta da 'yan uwanta daga gidanta saboda basu biya kudin haya ba an samu zantawa da ita
Rahotanni dai sun bayyana cewa, sun biyata Naira dubu 70 amma babu cikon dubu 30 a kudin shine tace su tashi daga gidan.
Saidai da aka kirata ta yi ta kame-kame.
https://www.tiktok.com/@socialcare74/video/7600703268276145428?_r=1&_t=ZS-93UHf0hYbTM








