Amfanin zuma a gaban mace
Amfanin zuma a gaban mace yana da yawa, kuma yana iya taimakawa wajen lafiya da kuma kula da kyawun fata.
Ga wasu daga cikin amfaninsa:
Kare kuraje da kumburi: Zuma tana da sinadarai na anti-bacterial da anti-inflammatory, wanda ke taimakawa wajen magance kuraje da kumburi a gaban mace.
Taushi da laushi: Zuma tana da moisture mai yawa wanda ke taimakawa wajen sanyawa gaban mace ya kasance da taushi da yayi haske.
Kariya daga Infections: Zuma na taimakawa wajen magance cututtuka irin su fungal infections saboda tana da sinadarai na anti-fungal. A wani bincike da aka yi, an gano hada zuma da yegot wanda bashi da sugar ana shafawa a gaban mace da turawa a cikin farjin yana maganin ciwon sanyi ko infectio.
Sakewa da gyaran fata: Sinadaran antioxidants da ke cikin zuma suna tai...