Hirar soyayya masu dadi
Ga wasu hirar masoya masu dadi kamar haka:
Babe ya kake.
Babyna sai a Hankali.
Me ya faru da kai?
Rashin jin miryarki ne ya sakani damuwa.
Har kasa gabana ya fadi, na sha wani abune ya sameka.
Au wannan ba wani abu bane?
Hmmmm....
Ai rashin jin muryarki babban abune a wajena.
Koh?
Eh mana, ko abinci na kasa ci, yanzu dai kimin voice note me dadi.
To shikenan, da muryar dawisu kake so in maka ko da muryar zakara?
Hahahahaha.... kin ban dariya, dama kin iya muryar zakara?
Au baka sani ba? Kaidai kawai ka zaba da wace kalar murya kake son jin muryata.
Ina son jin muryarki da asalin muryarki wadda na saba ji dan ta fi min kowacce dadi.
Hmmmm kasa naji dadi a zuciyata.
Ga wata Hirar soyayya me dadi:
Babyna, gani a kwance addu'a kawai ta rage in...