June 19, 2024 by Bashir Ahmed Sarkin Waka, Nazir Ahmad kenan a wadannan hotunan inda ya sha kwalliyar Sallah yayin da aka yi kwanaki 3 da sallah. Karanta Wannan Hotuna: A ci gaba da yawon shakatawar da take a kasar China, Maryam Yahya ta saki sabbin Hotuna