Friday, January 24
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Alamomin cikin wata biyu

Haihuwa, Laulayin ciki
A sati na 5 zuwa 6, abinda ke cikinki zai fara canjawa inda zai shiga matakin Embryo wanda daga wannan mataki ne za'a fara halitta. Zai dunkule a waje daya wanda zai zama kamar zuciya amma bai gama zama zuciyar ba. Idan aka duba a ma'aunin Ultrasound za'a iya jin yana motsi kamar zuciya. Alamun fitowar hannuwa da kafafu zai bayyana. Halittar da Kwakwalwa, jijiyoyi da sauran manyan sassan jiki zasu fita daga ciki zata bayyana. Alamar bindi zata bayyana. Ya yin da cikin ya cika sati 8, watau wata biyu daidai, zuciya zata bayyana Yatsun hannu da na kafa zasu fara bayyana. Ido, kunne, marfin ido ko fatar ido zasu fara bayyana. Da leben sama. A wata na biyu, har yanzu alamomin daukar ciki suna nan tare dake kamar su zafin nono, kasala, yawan fitsari, zafin kirji ko zuciy...

Alamomin cikin wata bakwai

Haihuwa, Laulayin ciki
A yayin da cikinki ya kai watanni 7, zaki iya fuskantar matsala saboda nauyin abinda ke cikinki. Gwiwoyi da kafafuwanki zasu iya kumbura. A wannan lokaci ne ya kamata ki samu ilimi kan haihuwa saboda kina kusa da haihuwar. Canji a jikin uwa bayan da ciki ya kai wata bakwai: Zaki iya samun matsalar rashin bacci. Zaki iya samun matsalar zubewar gashi wanda bayan kin haihu zai dawo. Zaki iya ganin karuwar gashi a fuska, gabanki, hamata, kafa da baya Faratan ki zasu rika girma sosai. A yayin da cikinki ya kai watanni 7 da haihuwa, zaki fuskanci fargaba saboda kin kusa haihuwa, zaki rika tunanin nakuda da rainon yaron. Halartar wajan bitar abubuwan da zaki yi nan gaba wajan haihuwa da bayan haihuwa zai taimaka sosai. Canje-Canjen da ake samu a jikin jariri yayin d...

Cikin wata hudu

Haihuwa, Lauyayin ciki, Nakuda
Bayan cikinki ya kai wata 4, ga abubuwan dake faruwa: Dan dake cikinki ya kai girman inchi 3 ko ace 8 cm. Za'a iya gane wane jinsi ne abinda ke cikinki saboda za'a iya ganin al'aurarsa a na'urar gwaji ta Ultrasound. Gashin kan abinda ke cikinki ya fara fitowa. An halicci saman baki ko lebe. Da yawa daga cikin Alamomin farko da kika fara ji na daukar ciki zasu daina damunki bayan da cikinki ya kai watanni 4. Saidai matsalolin rashin narkewar abinci zasu iya ci gaba da bayyana a jikinki, kamar wahala wajan yin kashi, zafin kirji ko zuciya. Nononki zai kara girma, zai rika zafi sannan kan nononki zai kara yin baki. Zaki iya samun matsalar numfashi sama-sama ko kuma yinshi da sauri. Dasashin bakinki zai iya yin jini, zaki iya yin habo, watau zubar da jini ta hanci, ...
“Nagaji da miki addua Allah yayi yadda zaiyi dake” inji wata bayan data ga wannan bidiyon na Murja Kunya

“Nagaji da miki addua Allah yayi yadda zaiyi dake” inji wata bayan data ga wannan bidiyon na Murja Kunya

Murja Ibrahim Kunya, Nishadi
{"remix_data":[],"source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Jarumar Tiktok, Murja Ibrahim Kunya ta wallafa wani bidiyo inda aka ganta da wani yana murnar ganinta a Legas. bidiyon dai kamar sauran Bidiyon da takan yi ya dauki hankula sosai a shafukan sada zumunta. https://www.tiktok.com/@murjah17/video/7379691288091708678?_t=8nBd2URxYxR&_r=1 Wasu na yabawa yayin da wasu ke Allah wadai. Daga cikin ra'ayoyi da suka fi daukar hankali akwai wani wanda wata tace "Nagaji da miki addua Allah yayi yadda zaiyi dake"
Bidiyon Yanda aka yiwa Rahama Saidu Tattoo a kirji ya jawo cece-kuce

Bidiyon Yanda aka yiwa Rahama Saidu Tattoo a kirji ya jawo cece-kuce

Jaruman Tiktok, Nishadi
{"remix_data":[],"source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Wani bidiyon Tauraruwar yanar gizo, Rahama Saidu ya bayyana inda aka ga ana maga zane a kirjinta wanda aka fi sani da tattoo. Bidiyon dai ya yadu sosai inda da yawa suka rika mata fatan shiriya. Kalli Bidiyon anan Saidai Rahama Saidu da kanta ko kuma wata kafa bata tabbatar da sahihancin wannan bidiyon ba. Da yawa da suka bayyana ra'yinsu akan Bidiyon sun yi mata addu'a da kuma neman tsari. A baya dai Rahama Saidu ta shahara ne bayan da aka dakatar da ita a makarantarsu saboda bidiyo a Tikt...
‘Yan kasuwa a Kano sun yi zanga-zangar rushe shaguna 5000 a IBB

‘Yan kasuwa a Kano sun yi zanga-zangar rushe shaguna 5000 a IBB

Kano
A ranar Alhamis, 'yan Kasuwa a Kano sun yi zanga-zangar rushe shaguna 5000 a IBB way. An yi rusau dainne ranar Laraba bayan cikar wa'adin awanni 48 da aka baiwa masu shaguna su kwashw kayansu kuma su tashi. Da yawa cikin wadanda lamarin ya shafa aun zauna a wajan inda suka ce ba zasu tashi ba inda kuma suka rika zagin gwamnatin jihar ta Kano. Shuwagabannin kasuwar sunce sun shafe shekaru 18 suna zaune a wannan kasuwa tun bayan da aka basu wajan ta hannun Galadiman Kano Alhaji Tijjani Hashim Rusau din ya zo kwanaki 4 kamin sallah a yayin da mutane ke rububin sayayyar sallah.
Shin matakan tsuke bakin aljihun CBN na tasiri wajen rage hauhawar farashin kaya a Najeriya?

Shin matakan tsuke bakin aljihun CBN na tasiri wajen rage hauhawar farashin kaya a Najeriya?

Duk Labarai
Bankin duniya ya bayyana damuwa tare da kokwanto game da irin matakan tsuke bakin aljihu da babban bankin Najeriya yake dauka, domin shawo kan matsalar hauhawar tashin farashin kayayyaki da kasar ke fama da shi. Cikin wani rahoto da bankin ya fitar, ya ce duk da irin matakan da Babban Bankin Najeriya CBN ke dauka kamar kara kudin ruwa a bankuna, har yanzu bata sauya zani ba. Tuni dai masana tattalin arziki a Najeriya suka fara tsokaci kan rahoton Bankin Duniyar. Dakta Murtala Abdullahi Kwara, masanin tattalin arziki ne, ya shaida wa BBC cewa, Bankin Duniya ya san da ma duk wasu tsare tsare da matakai da CBN ke dauka ba lallai su yi tasiri wajen magance hauhawar farashin kayayyaki ba. Ya ce,”Dalilin da ya janyo haka kuwa shi ne kusan rabin tattalin arzikin Najeriya ya dogara ne ...

Bishiyar kwakwar manja:Surrukan dake tattare da Kwakwar manja ga lafiyar dan adam wajan rage hadarin kamuwa da cutar Daji da sauransu

Kiwon Lafiya
Manja ya samo asali ne daga bishiyar kwakwa mai suna "oil palm trees ". Yana Kunshe da sinadarai kamar haka : - carotene - antioxidants - vitamin E. Kwakwa dai kamar yadda aka sani wata diyar itace ce mai matukar amfani ga rayuwar bil'adama, kamar yadda masana a fannin kiwon lafiya suka bayyana. Kwakwa na daya daga cikin 'ya'yan itace mai matukar amfani, saboda da irin sinadarin da Allah Ubangiji ya zuba cikin ta. Kwakwa na dauke da ruwa cikin ta kana har ila yau ana bare jikin kwakwa sannan a ci. Kwakwa ya rabu kashi biyu, akwai kwakwar manja kana akwai kwakwa wace bata dauke da manja. Dukkanin nau'oin kwakwa dai na dauke da sinadarai da suke da matukar amfani ga rayuwar bil'adama kamar yadda masana suka bayyana. WANNAN SINADARAI NA MANJA SUNA INGANTA LAFIYA TAHANYOYI...

Alamomin ciwon ulcer

Duk Labarai
Menene cutar Ulcer? Cutar ulcer ko gyambon ciki, kamar yanda aka fi saninta da Hausa, ciwone dake samuwa a cikin dan adam ko kuma a cikin hanjinsa. Allah ya halicci wata kariya a cikin dan Adam. Kariyarce idan ta samu matsala, sai wasu sinadarai da jikin mutum ke samarwa na sarrafa abinci su ji mada ciwo a ciki ko a hancinsa. Ana iya maganin cutar ulcer cikin sauki. Amma idan aka barta ba tare da kulawa ba, tanawa mutum illa sosai. Abubuwan dake kawo cutar ulcer Abubuwan dake kawo cutar ulcer sun hada da: Cutar da Bakateriya ke sawa. Yawan shan magungunan Aspirin, ibuprofen, da naproxen. A likitance, abinci baya saka ulcer. Alamomin ciwon Ulcer Alamar ciwon ulcer ya danganta da tsananin ciwon. Mafi shaharar alamar ciwon ulcer itace jin zafi a tsakanin kirji ...

Gyaran fuska da haske

Gyaran Fuska, Kwalliya
*Daga ofishin Dr saude likitan mata, GYARAN FUSKA#Kurkur#Yis#MadaraKi samu madara cokali daya,kurkur karamin cokali,yis kamar kullin naira 10 sai ki kwaba da ruwa ki shafawa fuskarki da daddare da kuma safe sai ki wanke,yana matukar gyara fuska.Fuskarki zata yi wasai tayi kyau GYARAN FUSKA#Madara#Nescape#Kurkur#LalleKi samu madara karamin cokali,nescape karamar leda daya,kurkur cokali karami,lalle shima karamin cokali,sai ki kwaba ki shafawa fuskarki in ya bushe sai ki wanke ki ga yanda fuskarki zata yi kyau da haske gami da sheki. MAGANIN KURAJEN FUSKA DA WASKANE#Kurkur#Zuma#Kwai#Aloe vera(ki bareta ruwan ake so)Ki kwaba duka ki shafa da daddare da safe kuma ki wanke,ki ga yanda fuskarki zata yi kyau gami da sheki tamkar ba a taba samun kuraje da waskane a fuskar ba. SABULUN G...