Friday, January 17
Shadow

Author: Bashir Ahmed

Gashin gaba

Tsafta
Gashin Gaba ko kuma ace gashin mara gashine dake fitowa a jikin farjin mace da kuma azzakarin namiji wanda alamace dake nuna cewa mutum ya fara girma kuma ya balaga kuma hukuncin shari'a ya hau kansa. Tsaftace gashin gaba yana da muhimmanci dan yana sakawa mutum ya rika samun nutsuwa sannan kuma yana taimakawa wajan hana warin gaba. Yana da kyau a aske gashin gaba, ko da ba'a aske duka ga, a rika rage masa tsawo daga lokaci zuwa lokaci. Sannan kuma idan an barshi a rika wankeshi akai-akai dan idan ba'a kula dashi za'a ga ya kan rika daukar datti ya canja kala ya koma ruwan kasa, har ya rika wari.

Ya halatta shan maniyyi

Magunguna
Ra'ayin Malumma sun banbanta kan shan maniyyi. Wasu malaman suna ganin tunda abu ne wanda baizo cewa magabata sun aikata ba, ya kamata a kyamaceshi. A takaice ma, wasu na ganin cewa al'aurar namiji na da najasa wadda bai kamata a rika sakata a baki ba dan zata iya cutarwa dan haka suka ga barin yin hakan yafi yinsa Alkhairi. Akwai kuma malaman dake ganin idan mutum zai iya yana iyayi ba laifi. A bangare guda kuma, Tabbas Maniyyi na da sinadarai masu karawa jiki amfani, saidai masana kiwon lafiya sun bayyana cewa, sinadaran basu da yawan da zasu yiwa jikin Tasiri. To zabi dai ya rage ga mutum ko dai yayi ko kar yayi.

Amfanin toka a hammata

Magunguna, Tsafta
Toka na da amfani sosai wajan gyara hammata da hanata wari. Ana amfani da Toka da Lemun tsami wajan tsaftace hammata dan hanata wari da zufa kuma wannan dabarace da aka yi amfani da ita shekaru aru-aru da suka gabata. Ga yanda ake yi kamar haka: Ana samun lemun tsami. Sannan a samu Toka ta itace ko gawayi. A tace tokar sannan a matse lemun tsamin a cikinta, a kwaba, sannan a shafa a hamatar. A bari yayi kamar minti biyar sannan a wanke. Ana iya yin hakan sau 2 a sati. Saidai idan bai karbi fatar ki ba a dakata amfani dashi, misali idan yana sanya yawan kaikai a hamatar ko yana kawo kuraje. Sai a daina a yi amfami da sauran dabarun tsaftace hamata na kasa: YADDA ZA A TSAFTACE HAMMATA Barkanmu da sake kasancewa da ku a wannan filin namu na kwalliya. A yau n...
YANZU NACI KARO DA WANNAN AIKIN ALKHAIRIN DA JARUMI ADAM A ZANGO YAYI A FACEBOOK. ALLAH YA SAKA MASA DA ALKHAIRI

YANZU NACI KARO DA WANNAN AIKIN ALKHAIRIN DA JARUMI ADAM A ZANGO YAYI A FACEBOOK. ALLAH YA SAKA MASA DA ALKHAIRI

Duk Labarai
YANZU NACI KARO DA WANNAN AIKIN ALKHAIRIN DA JARUMI ADAM A ZANGO YAYI A FACEBOOK. ALLAH YA SAKA MASA DA ALKHAIRI. Idan ubangiji yanason ya albarkace ka sau biyu a lokaci ɗaya, sai ya saukar maka da ruwan sama, sannan ya bijiro maka da Adam A Zango , a matsayin maigida. Wata Ɗalibata ta nemi taimako daga gareni saboda tanada wata damuwa hakan yasa naji tausayinta, Na sanar da maigida Adam a zango Halin da take ciki sai gashi ya turo da 100k abata Adam Zango , ya kyautata mata batare da yasan wacece ba Allah yaƙara baka duk wani arziƙi da ɗaukaka da duk wata ni'ima wadda ka roƙa da wadda baka roƙa ba dan Alfarmar soyayyar da ke tsakanin Manzon Allah [Saw] da Nana faɗima. Amin Allah ubangiji ya cigaba da jan ragamar rayuwarka da harkokinka har zuwa inda baka taɓa zato ba… A...

Amfanin tuwon masara

Amfanin Masara
Anan zamu yi magana akan amfanin garin masara da kuma tuwon masara a hade. Garin Masara yana maganin gudawa sosai, hakan yana faruwane saboda fiber ko dusa dake cikinsa. Yana Taimakawa narkewar abinci a cikin mutum. Idan mutum na fama da kashi me tauri ko kuma yana hawa bandaki ya kasa yin kashi, garin masara ko tuwo yana taimakawa sosai. Garin masara ko Tuwo yana taimakawa sosai wajan rage kiba. Garin Masara da tuwo suna maganin ko taimakawa me ciwom zuga. Garin masara ko tuwo yana maganin kumburin jiki. Garin masara ko Tuwo yana maganin yunwa, bayan tuwo, ana iya yin burodi dashi ko a barbada akan abinci irin su dangin cake da sauransu a ci.

Menene amfanin masara ajikin mutum

Amfanin Masara
Masara na da matukar amfani sosai a jikin mutum inda ake amfani da ita wajan yin abubuwan amfani da yawa na yau da kullun. Tana Gyara ido: Masara na da sinadarai irin su carotenoids, da lutein, da zeaxanthin wanda sune ke taimakawa wajan gyaran ido da kara karfinsa. Masara na taimakawa abinci narkewa a cikin jikin mutum musamman saboda fiber dake cikinta. Hakanan tana taimakawa maza sosai wajan karin lafiyar maraina. Masara na taimakawa masu fama da matsalar mantuwa.

Menene amfanin gemun masara

Amfanin Masara
Gemun masara abune da ake samu a danyar masara me launin gwal wanda mafi yawanci yaddashi ake. Amma yana da matukar amfani ga lafiyar dan adam. Wasu daga cikin amfanin gemun masara sun hada da. Maganin hawan jini, yana sanya hawan jini ya sauka sosai saidai masana sun yi gargadin cewa, kada a shashi da yawa ko kuma a rika shanshi tare da maganin hawan jini saboda zai iya sanya jinin ya sauka fiye da yanda ake bukata. Yana kuma maganin ciwon suga, yana sanya suga ya sauka sosai, saidai masana kiwon lafiya sun yi gargadin kada a rika shanshi tare da maganin ciwon suga dan zai iya sanya suga ya sauka fiye da yanda ake bukata. Yana kuma yin anti-age, watau maganin abubuwan dake kawo saurin tsufa a jiki. Ana kuma amfani dashi wajan rage kiba da maganin ciwon kirji. Saidai mata...
Hotuna: ‘Yan Bindiga sun kashe babban soja da bai dade da yin aure ba da sauran sojoji 3 a Sokoto

Hotuna: ‘Yan Bindiga sun kashe babban soja da bai dade da yin aure ba da sauran sojoji 3 a Sokoto

Duk Labarai
Rahotanni daga jihar Sokoto sun ce 'yan Bindiga sun kashe babban soja me mukamin Captain tare da wasu sojoji 3. Sojan me suna Ibrahim Yibranii Yohana an kasheshi ne da sauran abokan aikinsa 3 a karamar hukumar Gudu ta jihar Sokoto din. Maharan sun yiwa sojojin kwantan baunane a kan titin Kukurau-Bangi inda kuma suka jikkata sojoji 2 da kona motoci 2 na sojojin.