Saturday, December 27
Shadow

Ba akan Dahiru Bauchi aka fara ba, A Tarihin Dariqa babu malaminsu da ya taba cikawa da kalmar Shahada>>Inji Dr. Jameel Matayassara

Malam Dr. Jameel Ibrahim Matayassara ya bayyana cewa a tarihin Dariqa babu malamin su da ya taba cikawa da kalmar shahada.

Ya bayar da misalin cewa, Shehu Tijjani ma bai cika da kalmar Shahada ba.

@maigidansama0

Replying to @Abdulhadi Dalhatu dr magajin dr

♬ original sound – UZAIRU UMAR MAIGIDANSAMA
Karanta Wannan  Suma 'yan Kwallon Kwando mata Shugaba Tinubu ya baiwa kowaccensu kyautar Naira Miliyan 150 da gidaje

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *