Friday, December 5
Shadow

Ba kai dan ku ci ku bamu ba: Wallahi Rarara yafi Gwamnoni da yawa kudi da Kafasiti>>Inji Rashida mai Sa’a ga Sarkin Waka

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rashida Mai Sa’a ta bayyana cewa tunda ake a Kannywood, ba’a taba yin Mawakin da ya kai Rarara ba.

Ta bayyana hakane a matsayin martani ga Naziru Sarkin Waka a yayin da yace motarsa tafi ta Rarara kudi nunki 3.

Rashida tace wannan motar da Naziru ke gasa da ita daya ce daga cikin motocin Rarara masu tsada.

https://www.tiktok.com/@backup_rashida_mai_saa/video/7522997202701061381?_t=ZM-8xkZVICqm0b&_r=1

Ta bayyana cewa, Rarara ya taimaki jama’a da yawa amma tana son Naziru ya fito ya fadi mutum daya daya taimakawa, tace duk yaran dake kasanshi sun tsere.

Karanta Wannan  Daya daga cikin masu laifin da suka tsere daga gidan yari yace a aikawa mahaifiyarsa Ladar Naira Miliyan 5 da aka saka ga duk wanda ya taimaka aka kamasu shi kuma zai koma gidan yarin da kanshi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *