Thursday, September 10
Shadow

An yi jana’izar Abokan Anthony Joshua, Latz da Sina kamar yanda addinin Musulunci ya tanada a kasar Ingila

An yi jana’izar abokan dan Damben Najeriya, Anthony Joshua, Latz da Sina kamar yanda Addinin Musulunci ya tanada.

Duka su biyun an tabbatar musulmai ne kuma an musu Sallah an binnesu.

Shima Anthony Joshua ya halarci jana’izar.

Karanta Wannan  Ji ta'asar da zaratan Tshàgyèràn Dhàjì 3 sukawa wata karamar yarinya a jihar Naija

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *