Friday, January 16
Shadow

Ba’a sace kanina ba, Gwamnan jihar Zamfara

Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare ya bayyana cewa, ba’a sace kaninsa ba.

Hakan na zuwane bayan ganin Bidiyon wani mutum da aka sace yace shi kanin gwamnan ne uwa daya uba daya.

Mahdi Shehu na daya daga cikkn wanda suka watsa Bidiyon.

Saidai a yanzu gwamnan ya fito ya musanta alakarsa da mutumin.

Karanta Wannan  Natasha: Kotun Ɗaukaka Ƙara ta ci tarar Akpabio Naira dubu ɗari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *