Friday, December 5
Shadow

Babban Sojan Najeriya Lt. Col. Aliyu Saidu Paiko da wasu sojoji 5 dake tare dashi sun rigamu gidan gaskiya a fagen daga a jihar Borno

Sojan Najeriya, Lt. Col. Aliyu Saidu Paiko da wasu sojoji 5 sun rigamu gidan gaskiya a jihar Borno a yayin da aka kai musu Harin Kwantan Bauna.

Lamarin ya farune ranar 17 ga watan October 2025 inda kuma aka kashe CJTF 3.

Karanta Wannan  Ban ga wani abu da zai iya hana Tinubu zarcewa ba a 2027>>Tanko Yakasai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *