Tuesday, October 6
Shadow

Babu Sauran mazan aure a Najeriya, Abin takaici wai yanzu da ka hadu da namiji sai yace maka kawai….yake so>>Inji Wannan matar

Wannan matashiyar ta bayyana takaici kan halin maza inda tace yanzu da an hadu kawai sai maza su fara bayyana abinda suke so.

Tace babu sauran mazan aure a Najeriya.

Karanta Wannan  Ka Mana Shiru, A gurin mu kuka koyi adinin Musulunci>>Wannan Balaraben ya gayawa dan Najeriya da yace bai kamata kasar UAE a taya Kiristoci murnar Kirsimeti ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *