Thursday, January 15
Shadow

Bacci kawai na kwanta na ji na tashi da soyayyar Hassan Make-Up>>Inji Wannan Budurwar

Wannan budurwar ta bayyana cewa, tashi ta yi daga bacci ta ji tana son Tauraron Tiktok Hassan Make-Up.

Saidai wasu na gaya mata cewa, saboda ta ga ya je saudiyyane.

https://www.tiktok.com/@aminayobejaruma/video/7558233237957381384?_t=ZS-90MStMAOaq8&_r=1

Hassan Make-Up dai na can Saudiyya inda yake aikin Umrah

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Ba kowane hadisi ake yadda dashi ba>>Sheikh Dr. Ahmad Gumi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *