
Tauraron fina-finan Hausa, Gfresh Al-amin ya bayyana cewa, duka jikinsa Farine.
Ya bayyana hakane a wani Bidiyo daya wallafa a shafinsa na Tiktok inda yace ko hirar da aka yi dashi a BBChausa aka ga fuskarsa ta yi duhu, saboda yawan aski ne.
Gfresh ya kara da cewa, baya amfani da man kara hasken fata.