Monday, December 16
Shadow

Ban cika yadda da mutane ba>>Hadiza Gabon

Tauraruwar Fina-finan Hausa, Hadiza Gabon ta bayyana cewa, bata cika yadda da mutane ba saboda sun cika karya.

Ta bayyana hakane a shafinta na sada zumunta inda ta saki kayatattun hotuna:

Karanta Wannan  Hotuna:Hadiza Gabon ta bayyana ainahin shekarunta yayin da take murnar zagayowar ranar haihuwarta

1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *