Wednesday, October 21
Shadow

Bana jin dadin irin abinda akewa Musulmai a Duniya>>Inji Tsohon Shugabab Amirka Bill Clinton

President William J. Clinton

Tsohon shugaban kasar Amurka, Bill Clinton ya bayyana cewa, baya jin dadin irin abinda akewa Musulmai a Duniya.

Yace ya gaji da yakin Addini, inda yace diyarsa tun tana da shekaru 15 ta karance Qur’ani gaba daya.

Yace a wajanta yaji wata ayar Qur’ani da Allah ke cewa, ya halicci mutane jama’a-Jam’a ne dan su san junansu.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda akawa Gwamnan Kaduna, Ihun Bama yi a Zaria

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *