Sarkin Ingila, King Charles ya karanto Wani Hadisi na Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) a yayin ganawarsa da sarkin Oman
Sarki ya karanto cewa, Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) ya yabi mutanen Oman da cewa suna da aminci basa cutar da mutane.