
Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar Labour Party a zaben shekarar 2023, Peter Obi ya bayyana cewa, bashi da gida a Abuja ko fili.
Yace kuma da gangan yayi hakan dan kaucewa damuwa.
Ya bayyana hakane a wajan wani taro yayin da yake jawabi lamarin ya dauki hankula sosai.