Tuesday, February 24
Shadow

Banki yayi kiskuren aikawa Wani Kwastoma Tiriliyan 1 a account dinsa

Bankin Citibank dake kasar Amurka yayi kuskuren aikawa wani kwastomansa Dala Tiriliyan 1 a asusun jiyarsa maimakon Dala $280.

Saidai an gyara kuskuren da gaggawa bayan gano hakan.

Kuskuren ya farune a ranar 1 ga watan Afrilu na shekarar data gabata, kamar yanda jaridar Financial Times ta ruwaito.

Saidai kwana daya da yin kuskuren, Tuni aka gyarashi.

Bankin ya sanar da cewa ba’a yi asarar ko sisi daga cikin kudin ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Pantami yana Pantama Qarya, Maqaryaci ne kuma yana da halin Munafurci >>Inji Naja'atu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *