Friday, July 17
Shadow

Bayan da cacar baki ta yi yawa tsakanin Rarara da Davido: An bayyana kudin da kowannensu ya mallaka

A yayin da cacar baki ta yi yawa tsakanin Rarara da Davido, masoyansu sun fitar da bayanan abubuwan da kowanne ya mallaka.

An bayyana yawan kudin da kowannensu ya mallaka.

Da yawan mabiyan da kowanne su ke da a kafafen sada zumunta.

Da yawan motocin da suka mallaka.

Da yawan gidajen da suka mallaka.

Da dai Sauransu, saidai duka wannan hasashene musamman ma maganar kudi.

Karanta Wannan  Sanata Abubakar Sadiq Yar’adua ya fice daga jam'iyyar APC zuwa ADC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *