Saturday, August 22
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda me hoto ke gyarawa Tauraruwar fina-finan Hausa, Bilkisu Salis tsayuwarta

Wannan Bidiyon Tauraruwar fina-finan Hausa, Bilkisu Salisu ne inda aka ga Me hoto yana gyara mata tsayuwarta.

An ganta ana daukarta hotunan wata tallar Atamfa da take yi.

@bilkisusalis001

BTS with queenβ€οΈπŸ’‹πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯ @bilkisu_salis3 @PRINCE IN THE NORTH πŸ‘‘

♬ original sound – Mr&Mrs Mbhele
Karanta Wannan  Bayan kamen Hisbah, Gorgeous ta koma ruwa inda ta saki Bidiyo tana wanka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *