Rahotanni sun bayyana cewa, Rahama Sadau ta sa an saki Zaharaddeen Sani daga wajan ‘yansanda bayan da Hadiza Gabon tun a farko tasa aka kamashi.
Yanzu haka dai rahotanni sun ce Zaharaddeen Sani na gida.
Tun farko dai Hadiza Gabon ce tace matan da basu shiga fin ba kada su shiga, inda Zaharaddeen ya mata martani me zafi.
Da alama, Hadiza Bata ji dadin martanin Abokin sana’arta ba inda tasa aka kamashi.