Saturday, December 13
Shadow

Bayani dalla-dalla game da mummunan hàdàrin motar da ya faru da Adam A. Zango da halin da yake ciki a yanzu

Jarumi Adam A. Zango Yayi Haɗarin Mota Akan Hanyar Kano Zuwa Kaduna.

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Daga Abubakar Shehu Dokoki

Fitaccen Jarumin Masana’antar shirya Fina-finai ta Kannywood Adam A. Zango, ya gamu da haɗarin mota akan hanyarsu daga Kaduna Zuwa Kano, wanda hakan ya tada hankalin dayawa daga cikin Masoyansa, dakuma mabiyan Jarumin.

Bayyanar saƙon nuna godiya daga Adam A. Zango bisa addu’o’i da ake masa da kuma fatan alkairi, kamar yadda ya bayyana a shafinsa na Facebook, hakan ya sanyaya zuciyar da yawa daga cikin masoya Jarumin.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Sheikh Musa Asadussunnah yace kamar yanda ake shirin Titsiye, Malam Lawal Triumph a hada da Malam Nazifi Alkarmawi saboda yace idan mutum yayi mafarki ya ga Raqumi, Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) ya gani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *