
Mawakin siyasa, Tijjani Gandu ya bayyana dalilin daukar hotuna tare da Maryam Booth.
A baya dai ya saka hotunansa tare da Maryam inda yace nan da awanni 24 zai bayyana dalilin hakan inda da yawa suka yi tsammanin auren ta zai yi.
Saidai da alama sabuwar waka ce zai saki me taken Amarya Me Capacity