Wednesday, January 15
Shadow

Bidiyo da Hotuna Da Duminsu: Harin ‘Yan Ďabà A Kano Ya Yi Silar Muťùwàr Mutum Daya Tare Da Raunata ‘Yan Sanda Biyu

Harin ‘Yan Ďabà A Kano Ya Yi Silar Muťùwàr Mutum Daya Tare Da Raunata ‘Yan Sanda Biyu.

Dama dai wasu na kokawa da cewa an jibge ‘yan daba a fadar Sarkin Kano dake Kofar kudu inda wasu ke ganin hakan ka iya zama barazanar tsaro ga al’ummar dake kewaye da yankin.

An dai jawo hankalin jami’an tsaro kan wannan lamari:

Karanta Wannan  Ƴan ƙwadago sun rufe hanyar shiga kamfanin man fetur na Najeriya

Jihar Kano dai ta kasance cikin rashin tabbas akan rikicin masarautar jihar tsakanin Sarki Muhammad Sanusi II da Sarki Aminu Ado Bayero.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *