Sunday, December 14
Shadow

Bidiyo: Dan Najeriya mazaunin kasar Amurka ya koka da cewa ‘yan sandan Najeriya sun tareshi suna neman ya basu cin hanci

Wani dan Najeriya mazaunin kasar Amurka ya koka da yanda ‘yansanda suka tareshi suna neman ya basu kudi.

Saidai yace bai basu hadin kai ba kuma da suka ga dai ba zasu samu abinda suke so ba sun kyaleshi ya tafi.

Karanta Wannan  Jihar Kebbi na son saka dokar kisa ga masu baiwa masu garkuwa da mutane bayanan sirri

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *