Thursday, December 25
Shadow

Bidiyo: Kalli Tabon da Murja tace Dadironta ya bar mata a fuska, tace sai ta rama

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Tauraruwar Tiktok, Murja Kunya, ta bayyana tabon da tace Dadironta ya bar mata a fuska na mari.

Murja ta bayyana haka inda take tsinewa rayuwar Bariki.

Murja dai tace sai ta rama wannan abu da dadiron nata ya mata.

Murja dai ta dauki hankula inda aka rika comment na ban mamaki.

Karanta Wannan  Ji abinda Sanata Shehu Sani ya cewa matar tsohon gwamnan Kaduna, Hadiza El-Rufai bayan da ta masa gyaran kuskuren turancin da yayi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *