Tuni an fara gina kabari inda za’a binne tsohon shugaban kasa, Marigayi Muhammadu Buhari a gidansa dake Daura.
Har yanzu dai gawar shugaba Buhari bata karaso Najeriya ba daga kasar Ingila.
Da karfe 2 na rana ne ake tsammanin Binne Buhari.