
Malamin Addinin Islama, Sheikh Musa Yusuf Asadussunnah ya bayyana cewa babu inda Allah ko Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) yace wai sai me hakki ya yafe hakki kamin Allah ya yafewa wanda ya dauki hakkin.
Malam yace idan aka ce haka ai Allahn taka na Allah bai cika ba kenan.
Ya soki ‘yan shi’a masu cewa gara Benjamin Netanyahu da Buhari.